Adjective
katafariya f | katafare m
- huge, massive
- Kalli katafariyar cibiyar koyar da sana'o'i da gwamnatin jihar Kano ta gina akan Naira biliyan 3 [1]
- Mun ware Naira Miliyan Xari Huxu da Sittin (N460 Million) domin kakkafa masana’antun casar shinkafa a yankin qaramar hukumar Kura da kafa asusun ba da rance ga masu qananan sana’o’i, da kafa wata katafariyar cibiyar koyar da masu qananan sana’o’i. [2]
- Wa]anda suka halarcin taron na {ungiyar TechCamp ne, watau Nawang da Firzi da Melly da Tika da kuma Titi, suka ]auki hoto, a Cibiyar fasaha ta high-tech @america, dake katafariyar Kasuwar Pacific Place, ta Birnin, Jakarta, na {asar Indonesia. [3]