Suna
m | Verbal noun of kashe
- haddasa salwantar rai; kisan-kai, kisan gilla, watau haddasa mutuwar wani <> murder, killing, homocide
- kisan aure - ɗaukan matakan mutuwar aure <> divorce, death or end of a marital relationship
- kisan raɓa - tsumburarriyar tunkiya ko akuya.
- kisan goro - sabawa da cin goro.
- kisan daɓe - wuce lokacin da ya kamata ga baƙo ya tafi <> overstaying your welcome, wear out one's welcome
- kisan mummuƙe - a doki abu ya mutu ko a cuci mutum ta hanyar ciniki.
Related
- capital punishment (hukuncin kisa)
Google translation of kisa
- (noun) execution <> kisa; assassination <> kisan gilla, kisa;
- (verb) assassinate <> kisa;