Noun
Jam'i |
Plural |
m
- rivalry, jealousy, envy. <> rashin jituwa da nuna ƙyashi irin wanda matan da ke auren mutum ɗaya ke yi wa juna; nuna gaba ga wani a kan wata ko wani.
- tsayawa da nuna ƙwazo a kan wani ra'ayi ko sana'a <> passionate, passion, devotion towards a thing.
- Mai kishin ƙasa <> A nationalist. Patriotic.
- duka ko bugu ko kayar da mutum a dambe ko kokawa.
- a kishin haka <> on the contrary
Related