Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kurciya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
kurciya

Jam'i
kurciyoyi or kurtattaki

 
Eurasian Collared Dove at Kutch

f

  1. dove (bigger than bardo but smaller than hazbiya.) <> tsuntsuwa dangin tattabara da hasbiya, amma girmanta bai kai nasu ba; yawancin gashinta yana da ratsin launin ƙasa-ƙasa da fari.
  2. partridges - Any bird of a number of genera in the family Phasianidae, notably in the genera Perdix and Alectoris. <> kurciya/kucciya, laya ko maganin da ake yi don a sa mutum ya bar garinsu ko ya shiga daji.
    a bird group that also includes turkeys, partridges and pheasants. <> wadanda suka hada da talo-talo da kurciya da dawisun Asiya.


Google translation of kurciya

Dove.

  1. (noun) dove <> kurciya;