Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kwanciya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

f

  1. kasancewar mutum ko wani abu a kan gado ko ƙasa a makaifa ko rashe-rashe.
  2. kwana. <> sleeping, sleep-over, laying down.
  3. kwanciya da masoyi: wani irin kitso da mata ke yi. <> a type of women's hairstyle.
  4. kwanciyar zuciya, kwanciyar rai, kwanciyar hankali: samun natsuwar zuciya. <> gained peace, calmness.
  5. kwanciyar kado: tumbi.
  6. kwanciyar kuyakuyai: mutane su kwanta a harhaɗe don samun ɗimin jikin junansu.
  7. kwanciyar magiribi: kwanciya a makaifa.