Suna
m
- magana ko furuci <> pronunciation, speech, manner of speech.
- Yadda lafazin kalmomi ke fitowa daga bakinka shi ne zai sanya mai sauraronka ya fahimce ka ko ya kasa fahimtarka. [1]
Google translation of lafazi
- (noun) accent <> lafazi; pronunciation <> lafazi;