Noun
- (Islamically) mutumin da ya ba da gaskiya kuma yake bin dokokin Musulunci.
- Synonym: mummuni
- The Prophet ﷺ taught us that the affair of the believer is amazing because everything is good for him
Annabi ﷺ ya koya mana cewa al'amarin mumuni abin al'ajabi ne saboda komai abin alheri ne a gare shi. --hadith/strange_are_the_ways_of_a_believer