Noun
- shafi (na littafi)
- a young person, usually in uniform, employed to run errands, open doors, etc. <> yaro mai hidima a gidan babban sarki ko haka; bara
- webpage, pdf page, digital document page
- Click on any title to get to the desired page <> Kana iya latsa ɗaya daga cikin kanun batutuwa zaɓin ranka domin isa ga shafin da kake nema. --Hajj Guide