Pronunciation
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of produce. <> fidda abu kamar 'ya'ya ko tsiro/shuka da sauransu.
- Producing crops in the deserts is not easy. <> Fidda shuka a hamada ba abin sauƙi ba ne ba.
- The Ethiopian town of Bekoji is famous for producing some of the world's greatest runners and on Sunday people come out to celebrate that with the launch of the first Great Bekoji Run.
Garin Bekoji da ke ƙasar Habasha ya shahara wajen samar da manyan waɗanda suka iya gudu a duniya kuma a ranar Lahadi mutane sun fito don murnar ƙaddamar da gagarumin gudu na Bekoji. --bbchausa verticals/pics - oil producing states <> ƙasashe masu haƙu mai [1]
- Producing crops in the deserts is not easy. <> Fidda shuka a hamada ba abin sauƙi ba ne ba.
- shiryawa
- See also production