Hausa
Noun
m
- sa'a ko dacewa <> destiny, luck
- kashi <> share, portion, attainment
- for them are good tidings in the worldly life and in the hereafter. no change is there in the words of allah . that is what is the great attainment. <> suna da bushara a cikin rayuwar duniya da ta lahira. babu musanyawa ga kalmomin allah. wancan shi ne babban rabo mai girma, = [ 10:64 ] a gare su, akwai bishara da farin cikin rayuwar duniya, da ta lahira. wannan shi ne hukuncin allah da babu musanyawa. wannan shi ne babban rabo mafi girma. --Qur'an 10:64
- karkasa abu kashi-kashi
- samun abu daidai gwargwadon yadda Allah ya huwace
Verb