m
- tour <> kewayar gundumar mulki ko jiha ko kuma lardi wadda mai mulkin wajen yake yi.
- Kantoma yana rangadin ƙananan hukumomi.
- Mafikizolo perform in Johannesburg as part of the Fifa World Cup Trophy Tour in the South African city.
Mafikizolo kenan ke wasa a Johannesburg a ɗaya daga cikin rangadin Wasan cin kofin duniya na FIFA.--bbchausa verticals/pics