Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- The plural form of relation; more than one (kind of) relation. <> jam'in relation wato dangi (danguna).
- hulɗa, hulɗoɗi
- Diplomatic relations. <> Hulɗar jakadanci.
- International relations. <> Hulɗoɗin ƙasashen waje.
- Break of relations. <> Yanke hulda.