- kalma mai nuna kasancewar abu a jiki musamman tufafi <> wearing a piece of clothing. to be decked out in something decorative.
- Yana sanye da taguwa shuɗiya.
- After threatening me, the commandant handed me over to his second-in-command, a Greek Orthodox archbishop decked out in full religious regalia.
Ya tsoratar da ni sosai kuma ya tura ni zuwa wurin mataimakinsa, wani akbishop na cocin Orthodox na Girka da ya sanye da kayan limaman coci.
- Yana sanye da taguwa shuɗiya.