wretched
- kalma mai bayyana aibatawar da ake yi wa mutum saboda aikata wani abin assha. <> expression of something woeful or wretched.
- Wretched it is for the wrongdoers as an exchange.
Tir da ya zama musanya ga azzãlumai. --Quran/18/50
- yi tir <> to condemn
- we condemned their position on the matter
mun yi tir dà matsayinsù gàme dà harkàr