How could I take besides Him other gods whose intercession would not be of any benefit to me, nor could they save me if the Most Compassionate intended to harm me? Yanzu na riƙi wasu iyayen giji ba Shi ba, alhali kuwa idan (Allah) Mai rahama Ya nufe ni da wata cuta, cetonsu ba zai amfana min komai ba, kuma ba za su iya tsamo ni ba? = [ 36:23 ] "Shin, zan sanya waninSa abubuwan bautawa? Idan mai rahamah Ya nufe ni da wata cuta, to cetonsu ba zai amfaneni da kome ba, kuma ba za su iya tsirar da ni ba." --Qur'an 36:23