Verb
Noun
m
- taɗi tsakanin mutum biyu ko fiye <> a discussion/conversation between two or more people.
- dating, courting
- subject, matter, message <> batu.
- To ko mai yiwuwa ne za ka kashe kanka ne don baƙin cikin ba su yi imani da wannan zancen ba (watau Alƙur'ani).
Then perhaps you would kill yourself through grief over them, [O Muhammad], if they do not believe in this message, [and] out of sorrow. --Quran/18/6
- To ko mai yiwuwa ne za ka kashe kanka ne don baƙin cikin ba su yi imani da wannan zancen ba (watau Alƙur'ani).
- mere talk, unreliable statement