and they say, "our hearts are within coverings from that to which you invite us, and in our ears is deafness, and between us and you is a partition, so work; indeed, we are working." <> kuma suka ce: "zukatanmu na a cikin kwasfa daga abin da kake kiran mu zuwa gare shi, kuma a cikin kunnuwanmu akwai wani nauyi, kuma daga tsakaninmu da tsakaninka akwai wani shamaki. sahoda haka ka yi aiki, lalle mu masu aiki ne." = [ 41:5 ] suka ce, "zukatanmu na kwasfa ga abin da kake kiran mu zuwa gare shi, kuma muna kunnin uwar shegu bisa ga saqonka, kuma a tsakaninmu akwai wani shamaki. sahoda haka ka yi abin da zaka yi, haka mu ma." --Qur'an 41:5