Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:affection

Discussion page of affection
Revision as of 16:10, 23 June 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of affection [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar affection:
    1. He wrote to the congregation in Thessalonica: “Having a tender affection for you, we were well pleased to impart to you, not only the good news of God, but also our own souls, because you became beloved to us.”
      Ya rubuta wa ikilisiya da ke Tasalonika: “Muna ƙaunarku ƙwarai da gaske ne ya sa muke jin daɗin ba da har rayukanmu ma saboda ku, ba yi muku bisharar Allah kaɗai ba, don kun shiga ranmu da gaske.” [2]

    2. Since those who are physically weaker depend more on brotherly affection, they give the congregation opportunities to grow in showing compassion.
      Tun da yake waɗanda ba su da ƙarfin jiki suna dogara ga ’yan’uwa, hakan yana ba wa ikilisiyar zarafi na ci gaba da nuna ƙauna. [3]

    3. Under God’s Kingdom, everyone on earth will share in this affection forever.
      A cikin Mulkin Allah, za a nuna wa kowa a duniya irin wannan ƙaunar har abada. [4]

    4. What effect can the memory of expressions of affection have?
      Ta yaya ma’aurata za su amfana idan suka tuna da kalaman soyayya da suke yi wa juna? [5]

    5. 5 The Bible often alludes to the traits of sheep, describing them as readily responding to a shepherd’s affection (2 Samuel 12:3), unaggressive (Isaiah 53:7), and defenseless.
      5 Littafi Mai Tsarki sau da yawa ya yi magana game da halin tumaki, ya kwatanta su cewa suna da saurin amsa ƙaunar makiyayi (2 Sama’ila 12:3), ba su da faɗa (Ishaya 53:7), kuma ba su da kāriya. [6]

    6. (b) What can we do to promote affection within the congregation?
      (b) Menene za mu yi don mu ƙara ƙauna cikin ikilisiya? [7]

    7. In these critical last days, the “natural affection” one expects to receive from a father is grossly lacking.
      A waɗannan miyagun kwanaki na ƙarshe, ba a samun “ƙauna irin na tabi’a” da mutum yake bukatar ya samu daga wurin ubansa. [8]

    8. 9 The apostle Paul spoke of the ‘tender affection that Christ Jesus has.’
      9 Manzo Bulus ya yi maganar “ƙaunar da Almasihu Yesu ke yi.” [9]

    9. After all, an infant is helpless; night and day a baby needs its mother’s attention and affection.
      Ban da haka ma, jariri ba shi da na kansa; dare da rana jariri yana bukatar ƙaunar uwar da kuma hankalinta. [10]

    10. For men will be lovers of themselves, . . . having no natural affection, not open to any agreement, slanderers, without self-control, fierce, without love of goodness.” —2 Timothy 3:1-3.
      Gama mutane za su zama masu-son kansu, . . . marasa-ƙauna irin na tabi’a, masu-baƙar zuciya, masu-tsegumi, marasa-kamewa, masu-zafin hali, marasa-son nagarta.”—2 Timothawus 3:1-3. [11]

    11. Although no one can buy true affection, a gift given from the heart can be very meaningful.
      Ko da babu wanda zai iya sayan ƙauna ta gaske, kyauta da aka ba da da zuciya ɗaya tana da muhimmanci. [12]

    12. While clean expressions of affection may be appropriate, be careful to avoid tempting situations.
      Ko da yake ba laifi ba ne a riƙa furucin soyayya, duk da haka, ya kamata su guji yanayin da zai sa su cikin jaraba. [13]

    13. To help those who have experienced such trauma, brothers in lands receiving refugees need to have “fellow feeling, brotherly affection, tender compassion, and humility.”
      Saboda haka, ’yan’uwa za su iya taimaka wa irin waɗannan mutanen ta wajen zama “masu-juyayi” da ƙauna da taushin zuciya da kuma tawali’u. [14]

    14. 8 To share fully in such affection, we may need to “widen out” in our hearts.
      8 Don mu nuna irin wannan ƙauna, muna bukatar mu “saki” zuciyarmu. [15]

    15. One tour group’s non-Witness guide was most impressed with this expression of brotherly affection.
      Wata mai zagayawa da mutane ta yi mamakin yadda ’yan’uwan suka nuna ƙauna. [16]

    16. I am giving it with great affection and love for Jehovah.”
      Ina ba da wannan kuɗin don ina ƙaunar Jehobah sosai.” [17]

    17. Imagine how this confirmation of Paul’s affection and trust must have warmed Timothy’s heart!
      Babu shakka, wannan ƙauna da amincewa da Bulus ya nuna ya faranta zuciyar Timoti! [18]

    18. According to 1 Peter 3:8, we do so by “showing fellow feeling, having brotherly affection, [and being] tenderly compassionate” to all those related to us in the faith.
      In ji 1 Bitrus 3:8, muna yin haka ta nuna “juyayi, kuna yin ƙauna kamar ’yan’uwa, [kuma kasancewa] masu-tabshin zuciya” ga waɗanda su ke cikin iyalin imani. [19]

    19. For instance, ‘he felt tender affection for the people because they were skinned and knocked about like sheep without a shepherd.’
      Alal misali, “ya yi juyayi a kan [mutanen], domin suna wahala, suna watse kuma, kamar tumakin da ba su da makiyayi.” [20]

    20. Thinking about and meditating on how we feel about our secular and spiritual activities can help us to determine where our true affection lies.
      Yin tunani ko bimbini a kan aikin albashi da ibada zai taimaka mana mu san abin da muka fi mai da wa hankali. [21]

    21. The Greek expression translated “tender affection” refers to the strong bond that unites a loving and mutually supportive family.
      Furcin Helenanci da aka fassara “daɗin soyayya” yana nuni ga gami mai ƙarfi da ke sa iyali mai ƙauna ta kasance da haɗin kai kuma ta tallafa wa juna. [22]

    22. Many of God’s servants, both men and women, both of the anointed and of the great crowd, have undergone experiences such as Job faced and “have seen the outcome Jehovah gave, that Jehovah is very tender in affection and merciful.” —Jas.
      Bayin Allah da yawa, maza da mata da shafaffu da waɗanda suke cikin taro mai girma sun fuskanci irin yanayin da Ayuba ya fuskanta kuma sun shaida albarkar Jehobah, da yake shi mai “tausayi, mai-jinƙai ne kuma.”—Yaƙ. [23]

    23. Doing so paves the way for tender affection to grow.
      Yin hakan na sa ƙauna ta ƙaru. [24]

    24. In his letter to the Romans, Paul coupled the need for having tender affection with this advice: “In showing honor to one another take the lead.”
      A wasiƙarsa zuwa ga Romawa, Bulus ya haɗa bukatar nuna ƙauna da wannan shawara: “Wajen ba da girma, kowa ya riga ba ɗan’uwansa.” [25]

    25. They had tender affection for one another.
      Amma don suna ƙaunar juna ne. [26]


Retrieved June 23, 2019, 12:10 pm via glosbe (pid: 7937)