Glosbe's example sentences of applicable [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar applicable:
- Still, his point may be even more applicable to the teaching we do as Christians.
Amma, ra’ayinsa zai yi amfani a koyarwa da muke yi mu Kiristoci. [2] - If applicable, ask publishers how they were able to give a witness through an intercom.
Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka yi wa’azi ta hanyar tarho, idan ana hakan a yankinku. [3] - Those words are surely applicable to all of us today. —2 Timothy 4:5.
Waɗannan kalmomin sun shafi dukanmu a yau.—2 Timoti 4:5. [4] - 3:14, An American Translation) Led on by materialistic desires, they view God’s purpose as unattainable and his laws as no longer applicable.
3:14) Da yake suna sha’awar abin duniya, suna ganin cewa ba za a iya yin nufin Allah ba kuma bin dokokinsa tsohon yayi ne. [5] - Nor shall a heavier penalty be imposed than the one that was applicable at the time the penal offence was committed .
Haka kuma , ba za a yi wa mutum hukunci fiye da yadda dokar da ke ci a lokacin da ya aikata laifin ta kayyade game da wannan laifi ba , ko da daga baya an sake ta . [6] - 2 In exhortations addressed to Jesus’ followers in ancient Corinth but certainly applicable to present-day Christians, the apostle Paul said: “Stay awake, stand firm in the faith, carry on as men, grow mighty.”
2 A cikin wani kashedi ga mabiyan Yesu a Koranti na dā amma da ke da amfani ga Kiristoci na zamanin yau, manzo Bulus ya ce: “Ku yi tsaro, ku tsaya da ƙarfi cikin imani, ku mazakuta, ku ƙarfafa.” [7] - If this is not possible and your Service Meeting is affected, the parts that are particularly applicable to your congregation may be incorporated into another Service Meeting.
Idan hakan ba zai yiwu ba kuma ya shafi Taron Hidima, za ku iya ba da jawaban da suka shafi ikilisiyarku a Taron Hidima na gaba. [8] - If the Service Meeting must be canceled, the coordinator of the body of elders may make adjustments to the schedule so that parts that are particularly applicable to your congregation are considered during the month.
Idan ba zai yiwu a gudanar da Taron Hidima a makon ba, mai tsara ayyukan rukunin dattawa zai iya shirya yadda za a ba da jawaban da suka shafi ikilisiyarku a wani lokaci dabam a wannan watan. [9] - Some more principles applicable to entertainment are found at Proverbs 3:31; 13:20; Ephesians 5:3, 4; and Colossians 3:5, 8, 20.
Za a sami wasu ƙarin mizanai da suka shafi nishaɗi a Misalai 3:31; 13:20; Afisawa 5:3, 4; da kuma Kolossiyawa 3:5, 8, 20. [10] - Review applicable points from the letter of instruction sent to the elders, and outline local arrangements for covering the territory.
Ka yi bitar wasu umurnin da ikilisiyar za ta iya amfani da su daga cikin wasiƙar umurni da aka aika wa dattawa, kuma ka bayyana tsarin da aka yi na rarraba takardun a dukan yankinku. [11] - However, the principles are also applicable to Christian women who serve as primary providers.
Amma ƙa’idodin ya shafi mata Kirista waɗanda suke da hakkin yin tanadi. [12] - What scripture or experience of a Bible character would be applicable to his or her circumstances?
Wane nassi ko labari na Littafi Mai Tsarki ne zai ƙarfafa su?’ [13]
- Still, his point may be even more applicable to the teaching we do as Christians.
Retrieved June 24, 2019, 12:57 pm via glosbe (pid: 11192)