Glosbe's example sentences of apportioning [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar apportioning:
- How are we apportioning our time between the various aspects of our Christian life?
Yaya muke raba lokacinmu tsakanin sashen rayuwarmu ta Kirista dabam dabam? [2] - AFTER the Israelites had conquered much of the Promised Land, Joshua turned his attention to apportioning the land by lot.
BAYAN da Isra’ilawa suka ci wurare da yawa na Ƙasar Alkawari, Joshua ya mai da hankali ga raba ƙasar bisa ga rabonsu. [3] - Often, when mistakes are made, a person spends much time and emotional energy apportioning blame or justifying what was said or done.
Idan mutum ya yi kuskure, zai yi ƙoƙarin ɗora wa wani laifin ko kuma ya yi ƙoƙarin ba da hujja. [4] - The apportioning of the land will have its final fulfillment in the new world when each faithful person will inherit a place. —Isaiah 65:17, 21.
Raba ƙasa za ta samu cikawarta na ƙarshe a sabuwar duniya sa’ad da kowane mutum mai aminci zai samu nasa wuri.—Ishaya 65:17, 21. [5]
- How are we apportioning our time between the various aspects of our Christian life?
Retrieved June 24, 2019, 12:58 pm via glosbe (pid: 11192)