Glosbe's example sentences of appropriate [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar appropriate:
- Why is this appropriate?
Me ya sa hakan yake da muhimmanci? [2] - What disguised snare is one of the Devil’s crafty acts, and what counsel in Proverbs is appropriate here?
Wane tarkon ɓoye lahani ne ɗaya cikin dabarun Iblis, kuma wane gargaɗin da ke Misalai ya dace a nan? [3] - When is it appropriate to walk away from peers who try to pressure you, and why?
A wane lokaci ne ya dace ku tafi ku bar tsaranku waɗanda suke ƙoƙari su matsa muku, kuma me ya sa? [4] - And if you have been a Kingdom publisher for many years, would it not be appropriate and rewarding to help train newer ones?
Idan ka daɗe da yin baftisma, sababbi za su amfana sosai idan ka horar da su kuma za ka sami albarka. [5] - He shows mercy when appropriate.
Yakan ji tausayin mutane a lokacin da ya dace. [6] - What are some lessons about appropriate discipline and effective teaching that we can learn from Jesus?
Mene ne za mu iya koya daga Yesu game da horo da kuma koyarwa? [7] - The parents may then state their own desired time and explain why they feel that this is appropriate.
Bayan haka, iyayen suna iya faɗin lokacin da suke son yaran su dawo gida kuma su bayyana dalilin da ya sa suka ga cewa hakan ya dace. [8] - The service overseer should try to anticipate unusual situations and give appropriate instructions so as to minimize awkwardness.
Mai kula da hidima ya yi la’akari da abubuwa na ba-zato da za su iya faruwa, kuma ya ba da umurni da suka dace don kada matsaloli su taso. [9] - How appropriate that Jehovah’s modern-day worshippers respectfully listen to the instructions they receive at Christian gatherings, including large conventions!
Ya dace masu bauta wa Jehobah a wannan zamanin su saurari umurnin da ake ba da wa a taron Kirista har da manyan taro! [10] - Or personal study may have brought appropriate scriptures to your attention.
Ko kuma nazari na kai ya sa ka yi la’akari da wasu nassosin da suka dace da yanayinka. [11] - * Thus, it is appropriate to consider the following questions: What sort of preparation should precede baptism?
* Don haka, yana da muhimmanci mu tattauna waɗannan tambayoyin da suke gaba: Wane irin shiri ne ya kamata a yi kafin a yi baftisma? [12] - Besides, if we do not delegate appropriate tasks and responsibilities to others, we may be depriving them of needed experience and training.
Ban da haka ma, idan ba mu bada ayyuka da kuma nawaya ga wasu ba, muna hana su gwaninta da kuma koyo da ya dace. [13] - (Acts 20:20) So “public” witnessing would be a more appropriate term than “alternative” witnessing.
20:20) Hanya ta musamman da muke yin wa’azi ga mutane ita ce yin wa’azi gida gida. [14] - He taught with clarity and explained things when doing so was appropriate.
Koyarwarsa ta fita sarai kuma ya bayyana abubuwa sa’ad da yin hakan ke da muhimmanci. [15] - While clean expressions of affection may be appropriate, be careful to avoid tempting situations.
Ko da yake ba laifi ba ne a riƙa furucin soyayya, duk da haka, ya kamata su guji yanayin da zai sa su cikin jaraba. [16] - It may be good to begin with chapter 2 or another subject appropriate for him.
muddin maigidan ya soma amince cewa akwai Allah. Zai dace ku soma da babi na 2 ko kuma wani babi da ya dace da shi. [17] - • Why was it appropriate for Peter to admonish fellow elders to shepherd the flock of God in their care?
• Me ya sa ya dace Bitrus ya ƙarfafa ’yan’uwansa dattawa su yi kiwon garken Allah da suke ƙarƙashin kulawarsu? [18] - Review the congregation’s activity during the past service year, focusing on the good things that were accomplished, and give appropriate commendation.
Ka yi bitar aikin wa’azi da ikilisiya ta yi a shekarar hidima da ta gabata, ka mai da hankali ga abubuwa masu kyau da aka cim ma, ka kuma yaba wa ’yan’uwa a inda ya kamata. [19] - If appropriate, parents can take their children on such visits.
Idan zai yiwu, iyaye za su iya tafiya da yaransu sa’ad da suke so su yi irin wannan ziyarar. [20] - (James 1:22; 2:26) About 35 years after he wrote that, many Christians were continuing to prove their faith with appropriate works.
(Yaƙub 1:22; 2:26) Bayan shekara 35 da rubuta waɗannan kalmomin, yawancin Kiristoci sun ci gaba da nuna bangaskiyarsu da ayyukan da suka dace. [21] - What words of Paul to the Thessalonian Christians are particularly appropriate today?
Waɗanne kalmomin Bulus ne ga Kiristoci Tassalunikawa musamman suka dace a yau? [22] - If appropriate, you might say to the person: “I have thoroughly enjoyed talking with you.
Idan ya dace, za ka iya gaya wa mutumin: “Na more tattaunawa da kai sosai. [23] - Amorous behavior is appropriate in what setting, as illustrated by what Scriptural example?
A wane yanayi ne nuna soyayya ta dace, wane misali ne cikin Nassosi ya nuna wannan? [24] - The issue could have been settled quite easily had the delegates given appropriate weight to the Scriptures, but most did not.
Da sun yi maganin matsalar da sauƙi, da a ce sun bi abin da ke cikin Nassi, amma yawancinsu ba su yi hakan ba. [25] - Arrange to have the appropriate emblems, as well as plates, wine glasses, a suitable table, and a tablecloth.
Ku zaɓi gurasa da ruwan inabi da kwanuka da tambulan da teburi da kuma shimfiɗar teburi da suka dace. [26]
- Why is this appropriate?
Retrieved June 24, 2019, 12:58 pm via glosbe (pid: 11192)