Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
Jam'i |
- An object in outer space in an orbit that has dust surrounding its main mass, including a tail formed from gas from the comet.
- I could see the bright blue comet passing my window at night.
- Tun ina yaro dan karami nake sha’awan kwanciya rigingine a kasa, cikin duhun daren karkara irin ta Afirka, ina lura da taurarin da ke warwatse suna ta kyalli a cikin sama. Wasu lokuta in yi ta tunanin ina cewa, "ina ma a ce ni tsuntsu ne in rika tashi ina shawagi a sama, in ma ta kama, in samu karin fika-fikai da za su riskar da ni ga tauraro mafi kusanci da ni!" Na tuna sa'adda nake dan shekaru shida ko bakwai, na taba lura da wani tauraro da ya keto daga sama, mai dogon wutsiya, sai kace wata doguwar sanda. “Me ye wannan kuma?”, na tambaya. Sai gwaggo na tayi caraf da amsa: “wata tauraruwa ce mai wutsiya, kuma hakan na nufin wani mummunar abu zai faru kenan”. [1]