Glosbe's example sentences of asking [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar asking:
- On another occasion, Jesus said that “the Father in heaven [will] give holy spirit to those asking him.”
A wani lokaci kuma, Yesu ya ce ‘Uba na sama za ya ba da Ruhu Mai-tsarki ga waɗanda suke roƙonsa.’ [2] - The Bible says: “If any one of you is lacking in wisdom, let him keep on asking God.” —James 1:5.
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Idan kowane a cikinku ya rasa hikima, bari shi yi roƙo ga Allah.”—Yaƙub 1:5. [3] - Jesus then explained how this illustration applies to the practice of prayer, saying: “Accordingly I say to you, Keep on asking, and it will be given you; keep on seeking, and you will find; keep on knocking, and it will be opened to you.
Sannan Yesu ya bayyana yadda wannan kwatancin ya shafi yin addu’a, ya ce: “Kuma ina ce muku, Ku roƙa, za a ba ku; ku nema, za ku samu; ku ƙwanƙwasa, za a buɗe muku. [4] - (John 17:3) Meditate, or think deeply, on what you learn from God’s Word, asking yourself: ‘What does this teach me about Jehovah God?
(Yohanna 17:3) Ka yi bimbini ko kuma tunani sosai, a kan abin da ka koya daga Kalmar Allah ka tambayi kanka: ‘Menene wannan yake koya mini game da Jehobah Allah? [5] - Jesus said that ‘the Father in heaven gives holy spirit to those asking him.’
Yesu ya ce ‘Uba na sama yana ba da ruhu mai tsarki ga masu roƙonsa.’ [6] - For everyone asking receives, and everyone seeking finds, and to everyone knocking it will be opened.”
Gama dukan wanda ya ke roƙo yana karɓa; wanda ya ke nema kuma yana samu; wanda ya ke ƙwanƙwasawa kuma za a buɗe masa.” [7] - We do this by mentally reviewing what we read and by asking ourselves such questions as these: ‘What have I learned about Jehovah God?
Muna yin hakan ta wajen yin bitar abin da muka karanta a cikin zuciyarmu da kuma yi wa kanmu tambayoyi kamar su: ‘Mene ne na koya game da Jehobah Allah? [8] - If so, you might start a conversation by asking: “How much money does a man have to make in order for his family to be happy?”
Idan haka ne, za ka iya yi musu wannan tambayar: “Nawa ne mutum yake bukata don shi da iyalinsa su yi farin ciki?” [9] - We have never stopped praying for you and asking that you may be filled with the accurate knowledge of [God’s] will. —Col.
Ba mu fasa yi muku addu’a ba, muna roƙo a cika ku da sanin nufin [Allah]. —Kol. [10] - (Philippians 4:6) He will “give holy spirit to those asking him.”
(Filibbiyawa 4:6) Zai “bada Ruhu Mai-tsarki ga waɗanda su ke roƙonsa.” [11] - Michelle: God never scolded Habakkuk for asking those questions, nor did he tell Habakkuk that he simply needed more faith.
Michelle: Allah bai tsawata wa Habakkuk don waɗannan tambayoyin da ya yi ba, kuma bai gaya masa cewa yana bukata ya ƙarfafa bangaskiyarsa ba. [12] - The Bible says: “If any one of you is lacking in wisdom [especially in dealing with trials], let him keep asking God, for he gives generously to all and without reproaching, and it will be given him.”
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Idan kowane a cikinku ya rasa hikima [musamman a lokacin da yake fuskantar gwaji], bari ya yi roƙo ga Allah, wanda yake bayar ga kowa a yalwace, ba ya tsautawa kuma; za a kuwa ba shi.” [13] - 1 If you ever find yourself asking such a question, take heart!
1 Idan ka taɓa yi wa kanka irin wannan tambayar, kada ka yi sanyin gwiwa! [14] - Sometimes a hundred people came, and they stayed late into the evening asking questions.
A wasu lokatai, mutane ɗari sukan zo, kuma su zauna har dare suna mana tambayoyi. [15] - 12:12) Jesus made a powerful point along those lines when he declared: “Keep on asking, and it will be given you; keep on seeking, and you will find; keep on knocking, and it will be opened to you.
12:12) Yesu ya ba da irin wannan umurnin sa’ad da ya sanar: “Ku roƙa, za a ba ku; ku nema, za ku samu; ku ƙwanƙwasa, za a buɗe muku. [16] - I was crying, asking God to send me someone to help me understand the Bible.
Na yi ta kuka ina roƙan Allah ya turo wanda zai taimake in fahimci Littafi Mai Tsarki. [17] - If we were the person who is asking to be forgiven, we would want the other person to forgive us, wouldn’t we?— So we should do the same for him.
Idan mu ne muke roƙo a yafe mana, za mu so mutumin ya yafe mana, ko ba haka ba?— Saboda haka, ya kamata mu ma mu yafe wa wasu. [18] - Yes, we can if we are faithful to Jehovah, for Christ said: “Everyone asking receives, and everyone seeking finds, and to everyone knocking it will be opened.”
Hakika, za mu iya idan muna da aminci ga Jehobah, gama Kristi ya ce: “Dukan wanda ya ke roƙo yana karɓa; wanda ya ke nema kuma yana samu; wanda ya ke ƙwanƙwasawa kuma za a buɗe masa.” [19] - (1 Thessalonians 3:5) By praying not to be brought into temptation, we are asking Jehovah not to allow us to fall when we are under temptation.
(1 Tassalunikawa 3:5) Ta yin addu’a kada a kai mu cikin jaraba, muna gaya wa Jehovah kada ya ƙyale mu mu fāɗi sa’ad da muke fuskantar jaraba. [20] - For everyone asking receives, and everyone seeking finds, and to everyone knocking it will be opened.
Gama kowane mai-roƙo yana karɓa; mai-nema kuma yana samu; wanda ya ke ƙwanƙwasawa kuma, za a buɗe masa. [21] - We are asking him to help us not to be “overreached by Satan,” not to succumb to temptations.
Muna gaya masa ya taimake mu “kada Shaiɗan ya ci ribar kome a bisanmu,” kada mu fāɗa wa jaraba. [22] - Moreover, we can pray for them, asking Jehovah to help them keep their spiritual balance and find joy in serving him.
Bugu da ƙari, muna iya yi musu addu’a, mu roƙi Jehobah ya taimaka musu su riƙe daidaituwarsu na ruhaniya su kuma samu farin ciki a bautar da suke yi masa. [23] - What does it mean to ‘keep on asking, seeking, and knocking’?
Menene ci gaba da ‘roƙo, a nema, da kuma ƙwanƙwasawa’ yake nufi? [24] - the man who stood up to the king of Egypt, boldly asking for the Israelites to be freed from slavery?
mutumin da ya je wurin sarkin Masar kuma ya gaya masa da gaba gaɗi cewa ya ’yantar da Isra’ilawa? [25] - “When I finally got the courage to ask my parents a question about sex, they replied as if accusing me, asking, ‘Why would you ask about that?
• “Sa’ad da na samu gaba gaɗin yi wa iyayena tambaya game da jima’i, amsar da suka ba ni ya nuna kamar suna zargi na ne, sun ce, ‘Me ya sa za ki yi irin wannan tambayar? [26]
- On another occasion, Jesus said that “the Father in heaven [will] give holy spirit to those asking him.”
Retrieved June 26, 2019, 11:50 am via glosbe (pid: 3711)