Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of say. <> idan aka riga aka ce, faɗa, ambato/ambata, furta; <male or female pronoun/noun> ce
- I meant every word that I said. <> Ina nufin kowace kamar da na ce.
- The King is said to be a god. <> Ana cewar wai Sarkin ne allah.
- The boy said, "This is my dog." <> Yaron ya ce, "Wannan kare na ne."
Adjective/Determiner
Determiner |
- (formal) Said person or thing is the one that was mentioned before. <> ashe cewa wai; ashe wato wai; mutumin ko abin da aka yin maganar akai ɗin.
- A gun was found at the scene. Said gun belonged to this man. <> An sami bindiga a wajen. Wato wai bindigar ta kasance ta wannan mutumin ce.
Synonyms