Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

al'ada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:36, 17 July 2019 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Suna / Noun

Tilo
al'ada

Jam'i
al'adu

Singular
culture

Plural
cultures

àl'ādā̀ f

  1. culture, ritual, custom, tradition <> hanyar rayuwar al'umma. Al'ada halin rayuwar mutane ko yadda mutane ke gudanar da hanyoyin rayuwarsu. Ita wannan kalma ta al'ada, kalmar Larabci ce.
  2. jinin haila. <> menstrual blood.
  3. wani irin hali daban na mutum <> a unique characteristic or identity, a person's ritual.
  4. magani ko tsafi <> medicine