- harafi mai ƙarfafa tabbatar aukuwar abu. <> puts emphasis on the occurrence of an event.
- Ai sun gama aikin. <> They have already completed the work.
- ai! - alamar tunawa da wani abu. <> ah!
- Ai! Toh, na fahimta yanzu. <> Ah! Ok, I remembered now!
Not to be confused with A'i (taƙaitaccen sunan A'ishatu) ko AI (Artificial Intelligence)