Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tagajan-tagajan

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:25, 21 July 2019 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

m/f

  1. mutum mara kara ko hali.
    1. Na san idan wasu sun karanta, za su ce wanda ya tsara wadannan kalaman bai ma cika gwanin soyayya ba, dan tagajan-tagajan ne. To kai ina nakan suke? [1]
    2. Yakubu Ibrahim Professor ne fa, ba dan tagajan tagajan bane.
Contents