<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat">
Example sentences with "digested", translation memory
add example
en English philosopher Francis Bacon wrote: “Some books are to be tasted, others to be swallowed, and some few to be chewed and digested.”
ha Francis Bacon ɗan falsafan Ingilishi ya rubuta: “Wasu littattafai za a ɗanɗana su ne, wasu kuma za a haɗiye, kalilan daga cikinsu kuma za a tauna a kuma narkar da su.”
en Moreover, the way bread is digested in the body is another amazingly intricate process.
ha Bugu da ƙari, yadda burodi yake aiki a cikin jiki wani abu ne mai ban mamaki.
en He was neither crushed, nor digested, nor even suffocated.
ha Bai tauna shi ba, kuma yana nan ba abin da ya same shi.
en (Hebrews 5:11, 14) Solid food must be masticated before being swallowed and digested.
ha (Ibraniyawa 5:11, 14) Abinci mai tauri dole ne a tauna kafin a haɗiye kuma ya narke.
Showing page 1. Found 4 sentences matching phrase "digested".Found in 1 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.