Glosbe's example sentences of digested [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar digested:
- English philosopher Francis Bacon wrote: “Some books are to be tasted, others to be swallowed, and some few to be chewed and digested.”
Francis Bacon ɗan falsafan Ingilishi ya rubuta: “Wasu littattafai za a ɗanɗana su ne, wasu kuma za a haɗiye, kalilan daga cikinsu kuma za a tauna a kuma narkar da su.” [2] - Moreover, the way bread is digested in the body is another amazingly intricate process.
Bugu da ƙari, yadda burodi yake aiki a cikin jiki wani abu ne mai ban mamaki. [3] - He was neither crushed, nor digested, nor even suffocated.
Bai tauna shi ba, kuma yana nan ba abin da ya same shi. [4] - (Hebrews 5:11, 14) Solid food must be masticated before being swallowed and digested.
(Ibraniyawa 5:11, 14) Abinci mai tauri dole ne a tauna kafin a haɗiye kuma ya narke. [5]
- English philosopher Francis Bacon wrote: “Some books are to be tasted, others to be swallowed, and some few to be chewed and digested.”
Retrieved July 31, 2019, 6:18 pm via glosbe (pid: 18428)