Glosbe's example sentences of tiny [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar tiny:
- Accommodations in those pueblos usually consisted of a tiny, windowless room with a bed and nothing else.
Masaukai da ke garurrukan suna da ƙananan ɗakuna da babu taga, sai gado kaɗai. [2] - Two tiny scattered seeds —two small Bible tracts— took root in the vast Amazon forest and sprouted into a flourishing congregation.
Ƙananan iri guda biyu, wato ƙananan warƙoƙi biyu sun yi ’ya’ya a cikin ƙungurmin dajin Amazon, kuma hakan ya kai ga kafa ikilisiya. [3] - Also, in your body, thousands of different mechanisms, from large organs to tiny molecular machines in your cells, all work together to make you a whole and healthy person.
A jikinka kuma akwai ƙwayoyin rayuwa dabam dabam masu yawa, daga manyan gaɓaɓuwa zuwa ƙwayar rai mitsitsiya, duk suna aiki tare don su sa ka zama cikakken mutum mai koshin lafiya. [4] - Inside each of those cells is a tiny ropelike structure known as DNA (deoxyribonucleic acid).
Akwai wani abu a cikin kowanne ƙwayoyin halitta da ake kira matattarin sanin asalin halitta, wato DNA. [5] - (Matthew 9:36) The account of the needy widow shows that Jesus was impressed, not by the large gifts of the rich, who gave “out of their surplus,” but by the poor widow’s tiny contribution.
(Matta 9:36) Labarin gwauruwa mabukaciya ya nuna cewa Yesu ya yi farin ciki don ƙaramin kuɗi da gwauruwa matalauciya ta bayar ba don kyauta mai yawa da mawadata suke bayarwa “daga cikin falalarsu” ba. [6] - Imagine how tiny and weak you would feel standing in the shadow of such a creature!
Ka yi tunanin yadda za ka kankance kuma yadda za ka kasala idan kana tsaye kusa da irin wannan dabbar! [7] - Jesus had no doubt observed poor women —perhaps even his own mother— in the marketplace buying these tiny birds to feed their family.
Babu shakka cewa Yesu ya lura da mata matalauta, wataƙila mamarsa ma, suna sayan waɗannan tsuntsayen domin su yi wa iyalansu abinci. [8] - A tiny, helpless person was now in their charge, and as worshippers of Jehovah, they took this seriously.
Sun haifi ɗan jaririn da ba zai iya yin komi ba don su kula da shi, kuma sun ɗauki hakan da muhimmanci da yake su masu bauta wa Jehobah ne. [9] - “Faith the size of a [tiny] mustard grain” that could move a mountain —Jesus could hardly have found a more effective way to emphasize that even a little faith can accomplish much.
“Bangaskiya kwatancin [ƙaramar] ƙwayar mastad” da za ta iya kawar da dutse—lallai babu wata hanya da Yesu zai bayyana cewa ƙaramar bangaskiya tana aikata abu mai girma dalla-dalla fiye da haka. [10] - (Luke 18:9-14) Jesus portrayed Jehovah as a caring God who knows when a tiny sparrow falls to the ground.
(Luka 18:9-14) Yesu ya kwatanta Jehovah cewa Allah ne mai kula wanda ya san lokacin da ɗan ƙaramin gwarare ya faɗi ƙasa. [11] - A mustard grain is a tiny seed that can represent something very small.
Ƙwayar mastad wata iri ce ’yar ƙarama da za ta iya wakiltar abu ƙarami sosai. [12] - The eagle’s eyesight is amazingly keen, enabling the bird to spot tiny prey from thousands of feet aloft, perhaps even from miles away!
Idanun gaggafa suna gani na ban mamaki, suna sa tsuntsuwar ta hangi abinci daga nisan dubban kafafu daga sama, watakila ma nisan miloli! [13] - “Now that I have learned more about Russell,” Jordan says, “this tiny gift is more valuable to me than ever.”
Sai Jordan ya ce: “Yanzu da na san game da Russell, hakan ya sa wannan ƙaramar kyautar ta ƙara kasancewa da daraja a gare ni.” [14] - If you could take a pinhead-sized piece of the sun’s core and put it here on the earth, you could not safely stand within 90 miles (140 km) of that tiny heat source!
Idan za ka iya daukan dan mitsitsi kamar kan allura na rana ka ajiye a nan duniya, ba za ka iya tsayawa ba daga nisan mil 90 ba tare da ka yi rauni ba don wannan dan kankanin tushen zafi! [15] - Within a year, the couple witnessed how that tiny group became a thriving congregation of 24 publishers.
A shekara ɗaya kawai, ma’auratan sun shaida yadda ƙaramin rukunin nan ya zama ikilisiya mai masu shela ashirin da huɗu. [16] - They took us into their home, which was tiny but clean.
Sun karɓe mu mu zauna a gidansu, wanda ba shi da girma amma yana da tsabta. [17] - Early in the morning, we would hear the elderly sister quietly enter our room to light a fire in the tiny stove.
Muna jin sa’ad da wannan ’yar’uwa tsohuwa take shigo cikin ɗakinmu da sassafe don ta kunna mana rasho. [18] - 4:13) Thus, we progress, as it were, from a tiny sprout to a mature Christian, a sturdy and well-developed tree.
4:13) Saboda haka, idan muna samun ci gaba a matsayin Kiristoci, muna kama da ɗan tsiro da ya zama itace mai girma. [19] - (Genesis 10:9) Rather, we should imitate Jehovah, who is interested in the welfare of all animals, even tiny sparrows. —Jonah 4:11; Matthew 10:29.
(Farawa 10:9) Maimakon haka, mu yi koyi da Jehobah, wanda ya damu da rayuwar dukan dabbobi, har da gwara ɗan ƙarami.—Yunana 4:11; Matta 10:29. [20] - Where did this tiny insect’s aerobatic ability come from?
Wane ne ya koya wa wannan ƙudan tashi da kuma juyawa haka? [21] - Then you will be able to approach even birds and tiny creatures whose habitat is the forest or jungle —yes, observe, learn from, and enjoy them.
A lokacin za ka iya zuwa wurin tsuntsaye da kuma ƙananan halittu da suke zama a daji ko kuma kurmi—i, ka lura, ka koya daga wajensu kuma ka more su. [22] - The tiny atom —the very building block of all things— is so small that a single drop of water contains one hundred billion billion atoms.
Atam ɗan mitsitsi—dutsen da aka gina kome da shi—mitsitsi ne sosai da ɗigon ruwa yana ɗauke da atam biliyan biliyan har guda ɗari. [23] - A prospector may find tiny quantities of gold inside igneous rocks.
Mai haƙa ma’adanai yana iya ganin ’yar ƙaramar zinariya a cikin duwatsu. [24] - It was out there on the ocean —just the two of us in a tiny boat surrounded by thousands of miles of water— that I realized how insignificant I am compared to our magnificent Creator.
Sa’ad da mu biyu kawai muke tsakiyar ruwa a cikin wannan ƙaramin kwalekwalen, na fahimci cewa ni ba kome ba ne idan aka gwada ni da Mahaliccinmu mai girma. [25] - We lived in a tiny room on the second floor of a log cabin.
Mun zauna a wani ƙaramin ɗaki da ke ƙasan wani gidan bene na katako. [26]
- Accommodations in those pueblos usually consisted of a tiny, windowless room with a bed and nothing else.
Retrieved August 28, 2019, 11:32 am via glosbe (pid: 12001)