- an odd number
- The past tense and past participle of slap. = slapped, smacked <> idan aka yi mari, bugun mutum da tafin hannu a kunci.
- Ka mare ni? E! An mara ɗin <> You slapped me? Yes, I sure did. So what?
- less
- abdomen.
- haɗa wasu abubuwa masu faɗi wuri guda.
- taimaka wa wani ko goyon bayansa a kan wani lamari. <> helping or assisting someone on a matter.
- Gwamnati ta mara masa baya. <> The government has supported him.