Glosbe's example sentences of issue [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar issue:
- The issue is by no means a new one.
Wannan batun ba sabon abu ba ne. [2] - published a special issue detailing numerous instances of wartime persecution —some of it shockingly brutal— in Canada, England, Germany, and the United States.
da ta yi bayani dalla-dalla a kan tsanantawa dabam-dabam, har da masu zafi sosai da aka yi wa ’yan’uwanmu a ƙasashe kamar su Kanada da Ingila da Jamus da kuma Amirka. [3] - As strongly as each participant felt about his point of view, all present respected God’s Word, and those holy writings held the key to resolving the issue. —Read Psalm 119:97-101.
Ko da suna da ra’ayi dabam-dabam, dukansu sun daraja Kalmar Allah, kuma sun yi amfani da Nassosi don su warware matsalar.—Karanta Zabura 119:97-101. [4] - Instead of simply presenting the latest issue of The Watchtower, the brother decided to read a scripture found in that issue.
Amma maimakon ya ba shi mujallun kawai, sai ya karanta wani nassin da ke cikin Hasumiyar Tsaron da ya kawo masa. [5] - (See “Questions From Readers” in this issue.)
(Ka duba “Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu” da ke wannan fitowar.) [6] - Over what issue did the consciences of those in the first-century congregation differ, and what did Paul recommend?
Game da wane batu ne lamirin Kiristoci na ƙarni na farko ya bambanta, kuma wace shawara ce Bulus ya bayar? [7] - Could the health issue be temporary, one with which some in the parents’ congregation would be happy to help? —Prov.
Shin rashin lafiyar na wani ɗan lokaci ne? Wasu a cikin ikilisiya za su so su taimaka ne?—Mis. [8] - 19 Near its conclusion, the reprinted answer on pages 29-31 says: “Does the fact that opinions and conscientious decisions may differ mean that the issue is inconsequential?
19 Kusan ƙarshensa, amsar da aka buga a fitar Hasumiyar Tsaro na 15 ga Yuni 2004, ta ce: “Gaskiyar cewa ra’ayi da kuma shawarar da ta dace tana iya bambantawa, wannan na nufin cewa batun bai da muhimmanci ne? [9] - Offer: This issue of The Watchtower examines what the Bible says about life and death.
Abin da Za Ka Ce: Wannan mujallar Hasumiyar Tsaro ta bayyana abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da rai da kuma mutuwa. [10] - How is our being selfish or unselfish connected with the universal issue?
Ta yaya muke nuna cewa yadda Jehobah yake yin abubuwa ne ya fi kyau? [11] - This issue of The Watchtower discusses what Jesus and his Father have revealed about heaven.
Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya tattauna yadda Yesu da Ubansa suka kwatanta sama. [12] - We need to guard against losing sight of this vital issue.
Bai kamata mu riƙa manta da wannan batu mai muhimmanci ba. [13] - We know of the issue of universal sovereignty and how it will be settled.
Mun san batun ikon mallaka na dukan sararin samaniya da kuma yadda za a warware shi. [14] - (Matthew 7:1) All in the congregation want to avoid making an issue of personal matters of conscience.
(Matta 7:1) Ya kamata dukan waɗanda suke cikin ikilisiya su guje wa yin gardama a kan lamirin wasu. [15] - The Issue That We All Have to Face
Al’amari da Dukanmu Dole Mu Fuskanta [16] - For ideas on what to study and how to make Family Worship evenings practical and enjoyable, see the October 15, 2009, issue of The Watchtower, pages 29-31.
Don samun shawarwari a kan abin da za a yi nazarinsa da kuma yadda za a sa Bauta ta Iyali da yamma ya kasance da amfani kuma a ji daɗinsa, ka duba Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Oktoba, 2009 shafuffuka na 29-31. [17] - What issue was raised in the garden of Eden?
Wane batu ne ya taso a gonar Adnin? [18] - A sister in England who was baptized in 1972 wrote regarding the simplified Watchtower: “When I read the very first issue, I felt as though Jehovah were sitting beside me with his arm around my shoulders and we were reading it together.
Wata ’yar’uwa a ƙasar Ingila da ta yi baftisma a shekara ta 1972 ta ce game da wannan Hasumiyar Tsaro: “Da na karanta fitowa ta farko, sai na ji kamar Jehobah yana zaune kusa da ni da hannunsa a kafaɗata, kuma muna karatun tare. [19] - Jehovah’s Witnesses progressively refined their understanding of the issue of Christian neutrality.
Shaidun Jehobah sun ci gaba da ba da ƙarin haske a kan batutuwan da suka shafi yin yaƙi da kuma harkokin siyasa. [20] - Also see the article in this issue entitled “Is It Just a Small Misunderstanding?”
Ka kuma duba talifin nan “Rashin Fahimta Ƙaramar Matsala Ce?” [21] - For a discussion of Ezekiel 1:1–24:27, see “Highlights From the Book of Ezekiel —I,” in the July 1, 2007, issue of The Watchtower.
Don samun bayani a kan Ezekiel 1:1–24:27, ka duba “Darussa Daga Littafin Ezekiel na Ɗaya” da ke fitowar Hasumiyar Tsaro na 1 ga Yuli, 2007. [22] - Demonstrate how each issue may be offered.
Ka sa a gwada yadda za a gabatar da kowace mujallar. [23] - How They Responded to the Issue
Yadda Wasu Suka Nuna Matsayinsu a Al’amarin [24] - The answer comes down to the issue of sovereignty.
Amsar ta shafi ikon mallaka. [25]
- The issue is by no means a new one.
Retrieved December 5, 2019, 1:56 am via glosbe (pid: 22637)