m
- [alala/] {n.m.}. (Nupe word.) A food made from beans. moimoi. <> abinci wanda ake yi da ƙullin wake; ana haɗa ƙullin da mai a turara cikin leda ko gwangwani ko ganye, a ci da mai da yaji.
- Synonym: alale
- [ala"la/+] {adv.}. Never. e.g. alala ban ji ba, I did not hear. (= al-karfa 1.)
