Noun
- budurwa ko bazawara da ta yi sabon aure. <> A bride, a newlywed woman. (= (Kabi.) ta-kesau.)
- amaryar wata: sabon wata ko jinjirin wata. <> a new moon.
- amaryar yaƙi: zuwa yaƙi na farko da sabon sarki ya yi. <> the first battle/war that king partake in.
- amaryar doki: dokin zage.
- amaryar buzuzu: dunƙulen kashi wanda buzuzu ke turawa da damina.
- amaryar boko: yarinyar da ake kaiwa gidan ango kafin a kai amaryar gaskiya, ko bayan an kai ta.
- amaryar danƙo: 'yar tsana da ake yi da kakin zuma.
- amaryar ƙarni: watau mai sabon jego.