Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Revision as of 19:02, 29 April 2020 by Admin (talk | contribs)
  1. AMP components may have JavaScript under the hood, but they're carefully designed to make sure they don't cause performance degradation.
    Ɓangarorin AMP kan iya samun manhajar JavaScript a cikinsu, amma an tsara su ne da kula don a tabbatar da cewa ba za su jinkirtar da gudanarwar aiki ba. [1]
  2. While custom JS is allowed in <a href="../documentation/components/reference/amp-script.md">amp-script</a>, and third-party JS is allowed in iframes, it cannot block rendering. For example, if third-party JS uses the <a href="http://www.stevesouders.com/blog/2012/04/10/dont-docwrite-scripts/">super-bad-for-performance document.write API</a>, it does not block rendering the main page.

    Duk da dai za a iya amfani da rubutun JS na kanka a cikin <a href="../documentation/components/reference/amp-script.md">amp-script</a>, kuma za a iya amfani da JS ɗin waje a cikin iframes, ba zai iya toshe fitowar shafi ba. Misali, idan JS ɗin waje yayi amfani da <a href="http://www.stevesouders.com/blog/2012/04/10/dont-docwrite-scripts/">super-bad-for-performance document.write API</a>, bai toshe fitowar babban shafin ba.
    1. Third-party JS likes to use synchronous JS loading. <> Manhajar JS ta waje na son amfani da yin lodin JS a lokaci ɗaya.
    2. They also like to document.write more sync scripts. <> Kuma suna son amfani da document.write don su daɗa gina tsarin gina manhajojin da ke gudanar da tafiya a lokaci ɗaya.
    3. For example, if you have five ads on your page, and each of them cause three synchronous loads, each with a 1 second latency connection, you’re in 15 seconds of load time just for JS loading. <> Misali, idan kana da tallace-tallace guda biya a shafinka, kuma kowane na haifar da lodin da ke tafiya a lokaci ɗaya sau uku, kowane na ɗaukar ɗakika ɗaya kafin haɗi, ka kasance ka kai daƙiƙoƙi 15 don kawai kana lodin JS.
    4. AMP pages allow third-party JavaScript but only in sandboxed iframes. <> Shafukan AMP kan iya samun manhajar JavaScript daga waje amma dai sai an sa a cikin sashin iframe ɗin da aka keɓe.
    5. By restricting them to iframes, they can’t block the execution of the main page. <> Idan an hana su fita daga sashin iframe, ba za su iya toshe gudanar da tafiyar babban shafin ba.
    6. Even if they trigger multiple style re-calculations, their tiny iframes have very little DOM. <> Ko ma idan sun jawo maimaicin ire-iren ƙidaya, guntayen iframes ɗinsu na da ƙananan DOM.

Pages in category "AMP"

The following 3 pages are in this category, out of 3 total.