Pronunciation
- IPA: /ˈsɪm(p)təm/
Noun
- A symptom is a sign or indication of something, usually an illness. <> alamar cuta ko illa.
- He began to show symptoms of chicken pox a few days ago. <> Ya fara nuna alamun cutar agana kwanaki kaɗan da suka wuce.
- Anger can be another symptom of grief. <> Fushi zai iya zama wata alamar baƙinciki.
- But as Michael came to realize, this vice was really a symptom of a deeper issue —a lack of commitment to the marriage. <> Amma Micheal ya fahimci cewa wannan alama ce da ta nuna cewa da babban matsala a aurensu, wato, ba su manne wa wa’adi da suka ɗauka ba. [1]