Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:changes

Discussion page of changes
Revision as of 10:33, 8 August 2020 by />Unknown user
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of changes [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar changes:
    1. Some had to undergo major changes.
      Wasu sun yi canji na musamman. [2]

    2. I saw positive changes in my mother’s personality
      Tare da matata da ɗiyata [3]

    3. What can we learn from the changes made by the apostle Paul?
      Menene za mu iya koya daga canje-canjen da manzo Bulus ya yi? [4]

    4. Rely on God’s Spirit in Dealing With Life’s Changes
      Ka Dogara Ga Ruhun Allah Sa’ad Da Kake Fuskantar Canji A Yanayin Rayuwa [5]

    5. Kindly encourage him to make changes based on his love for Jehovah. —Pr 27:11; Joh 14:31
      Ka ƙarfafa shi ya san cewa ya kamata ƙaunarsa ga Jehobah ta motsa shi ya gyara halayensa. —Mis 27:11; Yoh 14:31 [6]

    6. 3 Like Kevin, many of us had to make significant changes prior to our baptism in order to bring our life into harmony with the Bible’s basic requirements.
      3 Kamar Kevin, da yawa daga cikin mu mun yi wasu canje-canje kafin mu yi baftisma don mu yi rayuwar da ta jitu da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki. [7]

    7. 6:9-11) With the help of Jehovah’s holy spirit, we too can succeed in making necessary changes.
      6:9-11) Tare da taimakon ruhu mai tsarki na Jehobah, mu ma za mu iya yin nasara wajen yin canje-canje da suka dace. [8]

    8. WHAT changes have you seen in your lifetime?
      WAƊANNE canje-canje ka ga a rayuwarka? [9]

    9. He is not like a chameleon, which changes colors to fit its surroundings.
      Ba ya kamar hawainiya da ke canja kalarsa don ya ɓad da kamanninsa. [10]

    10. We need both qualities when we face changes in life.
      Muna bukatar waɗannan halayen sa’ad da yanayinmu ya canja. [11]

    11. (Matthew 24:3; Luke 21:31) The Kingdom of God, a heavenly government of God’s making, will bring about big changes on the earth, even bringing natural elements under control.
      (Matta 24:3, LMT; Luka 21:31) Mulkin Allah, wanda gwamnati ce ta samaniya da Allah ya kafa, zai kawo gagarumin canje-canje a duniya, har da sarrafa ruwa, iska da makamantansu a yadda ba za su yi wa kowa illa ba. [12]

    12. The accompanying box highlights some of the dramatic changes the Bible speaks of.
      Akwatin da ke gaba ya nuna yanayoyin da Littafi Mai Tsarki ya yi magana a kai. [13]

    13. 19 As time passed, it became evident that the English edition of the New World Translation needed to be updated to reflect changes in the English language.
      19 Da shigewar lokaci, ya zama wajibi a sabonta fassarar New World Translation na Turanci don a daidaita shi da Turanci na zamani. [14]

    14. I was so grateful when an elder helped Gary cope with the physical changes he was experiencing during his teenage years.
      Na yi farin ciki sosai yadda wani dattijo, ya taimaka wa Gary ya jimre da matsalolin da ciwon ya jawo masa sa’ad da yake girma. [15]

    15. The Bible Changes Lives 8
      Wane Ne Ya Yi Allah? 8 [16]

    16. At times, I look back at what I used to be like and can’t believe the changes that I’ve been able to make with God’s help.
      A wasu lokatai, idan na tuna dā, ina mamakin irin canjin da na yi da taimakon Allah. [17]

    17. Skin color changes.
      Canjin kalar fata. [18]

    18. I began to see that I needed to make some changes in my personality and lifestyle if I was to please God.
      Na soma ganin cewa ina bukatar yin canji a halaye na da kuma salon rayuwata idan ina son in faranta wa Allah rai. [19]

    19. As I continued to study the Bible, I came to see just how many changes I needed to make.
      Yayin da na ci gaba da yin nazarin Littafi Mai Tsarki, na fahimci cewa ina bukatar yin canje-canje sosai. [20]

    20. 3:3, 4) Making changes in our personality calls for identifying our negative traits and the factors that cause or contribute to them, as well as cultivating godly qualities.
      3:3, 4) Yin canje-canje a halayenmu na bukatar sanin ainihin halayenmu marar kyau da kuma abubuwan da ke jawo su, mu kuma koyi halaye masu kyau. [21]

    21. Lack of sleep along with emotional changes can put a strain on your relationship.
      Rashin isashen barci da dare da kuma canjin yanayin da ke zuwa da haihuwa suna iya shafan dangantakarku. [22]

    22. 1, 2. (a) What changes did Joseph and his family face?
      1, 2. (a) Waɗanne canje-canje ne Yusufu da iyalinsa suke bukatar su yi? [23]

    23. “We are making brief visits today because many people are concerned about the changes they see in families.
      “Mun zo wurinku ne yau don mu tattauna wani abu da ke faruwa a iyalai da yawa. [24]

    24. Changes in the world require that we make what adjustments?
      Waɗanne gyare-gyare ne muke bukatar yi saboda canje-canje da ke aukuwa a duniya? [25]

    25. Changes in the world require that we make adjustments from time to time in our preaching methods, our schedule, and our approach.
      Yadda yanayin duniya yake canjawa zai sa mu riƙa canja yadda muke yin wa’azi da lokatan da muke fita wa’azi da kuma gabatarwarmu. [26]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM