Glosbe's example sentences of correction [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar correction:
- Job humbly accepted correction, and he repented.
A cikin tawali’u, Ayuba ya amince da gyarar da aka yi masa, kuma ya tuba. [2] - We should also be ready to adjust our thinking in line with any “reproof,” or correction, we may receive.
Kuma muna bukatar mu daidaita tunaninmu cikin jituwa da [“gyaran”; NW] da aka yi mana. [3] - If we were to rebel against those humans —for example, by refusing to accept their Scriptural counsel and correction— we would offend our God.
Idan muka yi tawaye ga waɗannan mutane, alal misali, ta wajen ƙin bin gargaɗin da suka yi mana daga Nassosi da kuma gyaran da suka yi mana, za mu yi wa Allahnmu laifi. [4] - Reasonable parents will apply correction according to the individual child’s needs.
Iyaye da suke da laushin hali za su yi amfani da gyara da ta yi daidai da bukatun yaro. [5] - Perhaps Peter wondered if the strong correction he had just received meant that no such special privileges would be coming his way.
Wataƙila Bitrus ya yi tunani cewa gyarar da Yesu ya yi masa zai sa ya ƙi danƙa mai wannan gata na musamman. [6] - 9. (a) Why did God’s people need correction and discipline between 1914 and 1919?
9. (a) Me ya sa mutanen Allah suke bukatar a yi musu gyara a shekara ta 1914 zuwa 1919? [7] - The course impressed on our minds that while the traveling overseer offers advice and even correction on occasion, his main goal is to help the brothers to see that Jehovah loves them.” —Joel, 1st class, 1999.
Makarantar ta koya mana cewa ainihin maƙasudin mai kula da da’ira shi ne ya taimaka wa ’yan’uwa su san cewa Jehobah yana ƙaunarsu ko da yake a wasu lokatai yana ba su shawara da kuma yi musu gyara.”—In ji Joel, wanda ya halarci aji na farko, a shekara ta 1999. [8] - (Proverbs 13:1; 22:15) To rid their hearts of such foolishness, young ones require loving correction from their parents.
(Misalai 13:1; 22:15) Don a cire wautar nan daga zuciyarsu, yara suna bukatar horo mai kyau daga iyayensu. [9] - Samuel had to give him strong correction and foretold that the kingship would not remain in Saul’s family.
A sakamako, Sama’ila ya tsauta masa kuma ya gaya masa cewa zai ƙwace gadon sarauta daga iyalinsa. [10] - 8 Sadly, Asa later resented correction from Hanani the seer.
8 Abin baƙin ciki, daga baya Asa ya yi fushi sa’ad da Hanani mai gani ya yi masa gyara. [11] - Why was the correction that Frank and Bonnie gave to their daughter, Liz, both wise and loving?
Ta yaya shawarar da Frank da Bonnie suka ba ʼyarsu ta nuna cewa suna da hikima kuma suna ƙaunarta? [12] - We need to accept such correction mildly so that we benefit from it.
Sa’ad da ya yi hakan, muna bukatar mu amince da gyarar cikin tawali’u don ya amfane mu. [13] - When his disciples needed correction, he offered it with love.
Sa’ad da almajiransa suke bukatar gyara, ya yi hakan da ƙauna. [14] - Unlike some of the proud elected elders of those days, Kaarlo Harteva humbly accepted correction.
Akasin wasu dattawan da aka zaɓa a lokacin masu girman kai, Kaarlo Harteva ya karɓi gyaran da aka yi masa cikin tawali’u. [15] - • What can young ones do to cope with and benefit from parental rules and correction?
• Mene ne matasa za su iya yi don su jimre da kuma amfana daga dokoki da kuma gyara da iyayensu suke musu? [16] - Hence, he took her “correction” to heart and benefited from her advice.
Saboda haka, ya ɗauki “gyara” na uwarsa a zuci kuma ya amfana daga shawararta. [17] - 8 Correction or discipline often comes in the form of criticism.
8 A wasu yanayi, mukan ji cewa ana yi mana sūka sa’ad da aka yi mana gyara da horo. [18] - When correction is needed, such parents give it in ways that respect the dignity of their children and spare them needless embarrassment.
Lokacin da ake bukatar gyara, waɗannan iyaye suna yin haka ta hanyar da za ta nuna suna daraja ’ya’yansu kuma suna kawar da su daga kunya. [19] - 18 On the other hand, young ones, do not conclude that if older ones offer you correction or advice, it means that they dislike you.
18 A wata sassa, matasa kada ku kammala cewa idan tsofaffi suka yi muku gargaɗi ko kuma ba ku shawara, yana nufin ba sa son ku ne. [20] - (See also the box “He Humbly Accepted Correction.”)
(Ka kuma duba akwatin nan “Ya Amince da Gyara Cikin Tawali’u.”) [21] - (Joshua 1:7, 8) For them, in particular, Bible reading is “profitable for teaching, for reproof, for correction, and for training in righteousness.” —2 Timothy 3:16, Revised Standard Version.
(Joshuwa 1:7, 8) Don su musamman, karatun Littafi Mai Tsarki “mai amfani ne kuma wajen koyarwa, da tsawatarwa, da gyaran hali, da kuma tarbiyyar aikin adalci.”—2 Timoti 3:16. [22] - He received timely counsel, benefited from the correction given, and eventually overcame the bad tendencies.
Jehobah yana ganin zunuban da muke yi a ɓoye kuma zai iya mana gyara kafin mu ɓata dangantakarmu da shi. [23] - 8 We may become especially aware of Jehovah’s care when we receive correction.
8 Idan Jehobah yana mana gyara, hakan yana nuna cewa yana kula da mu. [24] - The Bible book of Proverbs tells about a certain young king, Lemuel, who received a “weighty message” of “correction” from his mother.
Littafin Misalai na Littafi Mai-Tsarki ya faɗi game da wani sarki saurayi, Lemuel, wanda uwarsa ta yi masa ‘jawabi mai ƙarfi’ na ‘gyara.’ [25] - What lesson in parental correction is provided at Isaiah 28:26-29?
Wane darasi game da gyara ta iyaye aka tanadar a Ishaya 28:26-29? [26]
- Job humbly accepted correction, and he repented.
Retrieved August 17, 2020, 2:47 pm via glosbe (pid: 5382)