Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Revision as of 13:48, 21 August 2020 by Sabash3k (talk | contribs)

1. He then organizes his service bag and makes sure that his electronic device is ready to play.<>Bayan haka, ya shirya jakarsa kuma ya tabbata cewa na’urar da zai yi amfani da ita tana aiki da kyau.

2. Two women walked by and saw the bag under the bench moving.<>Mata biyu da suke tafiya sun ga jakar a ƙarƙashin bencin yana motsi.

3. One week I went by bus, another week by tram, then by car or on the back of a motorcycle, balancing a suitcase and a witnessing bag.<>Wani mako nakan yi tafiya da bas, wani mako kuma da jirgin ƙasa, a wani lokaci kuma da mota ko kuma a kan babur ina riƙe da jakar ɗaukan kaya da kuma jakar wa’azi.