Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:heartache

Discussion page of heartache
Revision as of 14:42, 21 August 2020 by Sabash3k (talk | contribs) (Created page with "# More and more, honesthearted people throughout the world are being confronted by some whose words and actions cause grief, heartache, and sadness. <>Ƙarin mutane masu zukat...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
  1. More and more, honesthearted people throughout the world are being confronted by some whose words and actions cause grief, heartache, and sadness.

<>Ƙarin mutane masu zukatan kirki a dukan duniya suna zama cikin waɗanda kalamansu da ayyukansu suna sa mutane makoki da ciwon kai da kuma baƙin ciki.

  1. Is it a form of “fun” that involves excitement for perhaps a few hours but that can bring long-term heartache?

<>“Moriya” ce da take motsawa na ’yan sa’o’i amma tana da ban ciwo mai daɗewa?

  1. 17 Like any loving father, Jehovah wants you to enjoy life, to do good, and to avoid unnecessary heartache.

<>17 Kamar uba mai ƙauna, Jehobah yana son ka mori rayuwa, ka yi abubuwa masu kyau, kuma ka guje wa matsaloli.

  1. (Job 42:16, 17) Similarly, any pain, suffering, or heartache we may endure during the end of this system of things will be wiped away and forgotten in God’s new world.<> (Ayuba 42:16, 17) Hakazalika, kowane irin azaba, wahala, ko baƙin ciki da muke jimrewa a wannan zamanin, za a kawar da shi za a kuma mance shi a sabuwar duniya ta Allah.
  2. When you first learned that deliverance from the heartaches of this old system is near, how did you feel?

<>Da farko da ka koyi cewa ceto daga wahalar wannan tsohon zamani ya yi kusa, yaya ka ji?

  1. The surviving widow or widower is often left with a blend of heartache, loneliness, and maybe even some anger or guilt.

<>Gwauruwar ko kuma gwauron yakan yi baƙin ciki ya kuma kaɗaita ko kuma ya yi fushi.