Pronunciation
Noun
- Mutumin da ke kula da ɗa, jarirai, ko yara fiye ɗaya na ɗan wani lokaci a madadin iyayen su ko masu tsaronsa na doka. <> A person who cares for one or more babies or children for a short period of time in place of their parents or legal guardians.
- Maƙociyata wani sa'in mai reno ce ita ga yaran wasu iyayen. <> My neighbor is sometimes a babysitter for other moms' children.