Noun
f
- gajeren abin busa mai bututu na itace da ƙofofi waɗanda ake sa yatsu a toshe don daidaita sauti; tana da ɗauri na fata kusa da mabusa wanda ya ƙunshi beli da ƙaramin tsukakken gindi inda ake busawa; akwai kuma wani faffaɗan ƙarfe wanda yake tokare bakin mabushi; an fi busa wa saraki ita.
- (algaita in English) a high-pitched musical instrument played by blowing on a double-reed mouthpiece. A reed wind-instrument.
- One playing this instrument.
Related Tweet
Algaita (ko alghaita, algayta, algheita) wani abin busane da ya shahara a yankin Yammacin Afrika musamman ma tsakanin kabilun Hausa da Kanuri. Algaita babba ce tana da dogon baki da hudoji wadanda ake sa hannun domin sarrafa sauti.
Shin ka/kin taba gani ko ji ana busa algaita? pic.twitter.com/ClqvyUdQv6— HJMH (@hab_j) August 24, 2020