Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:rates

Discussion page of rates
Revision as of 21:32, 24 August 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:9054))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of rates [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar rates:
    1. Even countries that previously had relatively low divorce rates have seen a change.
      Har a ƙasashe da dā ba sa yawan kashe aure a yanzu adadin ya ƙaru. [2]

    2. Economic hardships are common worldwide, as are layoffs, high unemployment rates, and a rising cost of living.
      Wahalar tattalin arziki tana ko’ina a duniya, kora daga aiki, ƙaruwar rashin aiki, da tsadar abubuwa. [3]

    3. After reviewing statistics of the past several decades, researcher Robert Lerman wrote: “The shift toward single-parent families may have contributed to a higher incidence of other social problems, such as higher rates of school dropouts, of alcohol and drug use, of adolescent pregnancy and childbearing, and of juvenile delinquency.”
      Bayan ya bincika adadin shekaru da yawa da suka wuce, wani mai bincike Robert Lerman ya ce: “Wataƙila yawan iyaye gwauraye ne ya ƙara jawo matsaloli a cikin al’umma, kamar yawan yara da suka bar makaranta, masu shan giya da ƙwayoyi, masu cikin shege, haihuwar yara, da kuma rashin da’a na yara.” [4]

    4. In many lands, divorce rates are spiraling out of control.
      A ƙasashe da yawa, kashe aure yana ƙaruwa sosai. [5]

    5. It is impossible to ignore the devastating effects of soaring crime rates, plummeting moral values, mounting drug abuse, skyrocketing divorce rates, spiraling inflation, and the rising threat of terrorism.
      Ba zai yiwu ba a ƙyale sakamakon ƙaruwan aika laifi, suƙuƙucewar ɗabi’a, ƙaruwan shan mugun ƙwayoyi, kisan aure, tsadar kaya, da kuma burgar ta’addanci. [6]

    6. Hence, by following her friend’s suggestion, Lisa would in essence be forcing other policyholders to pay for her accident through higher insurance rates.
      Saboda haka, ta wajen bin shawarar abokinta, Lisa za ta tilasta wa wasu da suka yi inshora su biya kuɗi mai yawa don haɗarin da ta yi. [7]

    7. 3:1) With the high cost of living and rising unemployment rates, you may find it difficult to make ends meet.
      3:1) Yadda abubuwa suke tsada yanzu da kuma rashin aiki za su iya sa mu kasa biyan bukatun rayuwa. [8]

    8. Divorce rates have doubled.”
      Adadin kashe aure ya yi ninki biyu.” [9]

    9. They received Bible literature at reduced rates and used contributions from placements for their modest living expenses.
      Suna karɓar littattafan da ke bayyana Littafi Mai Tsarki da ɗan araha kuma idan suka sayar da su, sai su biya bukatunsu da kuɗin. [10]

    10. Doing so keeps many out of debt and its associated plagues, such as high interest rates, which ultimately add to the price of everything a person buys.
      Yin haka yana sa mutane da yawa su guji cin bashi da masifun da ke tattare da hakan, kamar su biyan ruwa mai yawa, wanda a ƙarshe yake ƙara yawan kuɗin dukan abubuwan da mutum ya saya. [11]

    11. On the other hand, if the law of the land grants reduced tax rates to certain individuals or businesses, there is nothing wrong with claiming such benefits if legally qualified to do so.
      A wani ɓangaren kuma, idan dokar ƙasar ta rage wa wasu mutane da sana’o’i harajinsu, babu laifi idan mun karɓi kuɗaɗen in mun cancanci hakan. [12]


Retrieved August 24, 2020, 5:32 pm via glosbe (pid: 9054)