Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:abated

Discussion page of abated
Revision as of 13:43, 25 August 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:4496))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of abated [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abated:
    1. (Acts 7:2, 3) After the initial excitement abated, they contemplated the assignment Jehovah was putting before them.
      (Ayyukan Manzanni 7: 2, 3) Bayan sun yi murna sosai, sai suka soma tunani a kan aikin da Jehobah ya ba su. [2]

    2. And the wind abated, and a great calm set in.”
      Iska ta kwanta, babbar natsuwa ta samu.” [3]

    3. The olive leaf carried to Noah by the dove could also have been taken from a fairly young sprout that came up after the floodwaters had abated.
      Ganyen zaitun da kurciyar ta kai wa Nuhu ma ƙila daga wani ɗan ganye da ya toho ne bayan rigyawar. [4]

    4. The storm abated immediately after Jonah’s self-sacrificing act, and those mariners “began to fear Jehovah greatly” and made a sacrifice to him instead of to their false gods. —Jonah 1:15, 16.
      Haɗarin ya lafa nan da nan bayan da suka jefa Yunana cikin teku, kuma waɗanda suke cikin jirgin suka “ji tsoron Ubangiji ƙwarai” suka yi hadaya ga Jehobah maimakon allolin su na ƙarya.—Yunana 1:15, 16. [5]

    5. The storm abated immediately after Jonah’s self-sacrificing act, and those mariners “began to fear Jehovah greatly” and made a sacrifice to him instead of to their false gods. —Jonah 1:15, 16.
      Hadarin ya lafa nan da nan bayan da suka jefa Yunana cikin teku, kuma waɗanda suke cikin jirgin suka “ji tsoron Ubangiji ƙwarai” suka yi hadaya ga Jehobah maimakon allolinsu na ƙarya.—Yun. 1:15, 16. [6]


Retrieved August 25, 2020, 9:43 am via glosbe (pid: 4496)