Glosbe's example sentences of ƙyama [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar ƙyama:
- Za mu iya kawar da hakan ta wajen kasancewa da ra’ayin Jehobah, kamar yadda Bulus ya aririce Kiristoci: “Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku lizimci abin da ke nagari.”
We can work against that by cultivating Jehovah’s view, doing as Paul admonished Christians: “Abhor what is wicked, cling to what is good.” [2] - (Ayukan Manzanni 15:28, 29; 1 Korintiyawa 6:9, 10; Ru’ya ta Yohanna 21:8) Ta wajen ƙin irin wannan nishaɗi marar kyau, kana nuna cewa da gaske kana “ƙyamar abin da ke mugu” kuma ka “rabu da mugunta.”<> (Acts 15:28, 29; 1 Corinthians 6:9, 10; Revelation 21:8) By rejecting such unwholesome entertainment, you prove to Jehovah that you truly “abhor what is wicked” and consistently “turn away from what is bad.” [3]
- Suna “ƙyamar abin da ke mugu” kuma su “lizimci abin da ke nagari.” [4]<>They “abhor what is wicked” and “cling to what is good.”
- Za mu iya kawar da hakan ta wajen kasancewa da ra’ayin Jehobah, kamar yadda Bulus ya aririce Kiristoci: “Ku yi ƙyamar abin da ke mugu; ku lizimci abin da ke nagari.”
Retrieved August 25, 2020, 10:32 am via glosbe (pid: 6039)