Glosbe's example sentences of deepest [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar deepest:
- A wani lokaci, saiwar na iya zurfi sosai fiye da tsawon itacen, ko kuma saiwoyi za su iya faɗaɗa sosai fiye da ganyen itacen.
In some cases, the roots may penetrate deeper into the ground than the height of the tree, or the roots may extend horizontally well beyond the spread of the tree’s foliage. [2] - Babban kifin nan Elephant seals da sperm whales sukan iya nitse da zurfi sosai.
Elephant seals and sperm whales can dive to even greater depths. [3] - Sau da yawa sai mun biɗi abubuwan da muke sha’awa ne za mu yi bincike mai zurfi sosai.
It is often when we pursue matters that intrigue us that we delve the deepest. [4] - Barci ne mai zurfi sosai da mutumin ba zai yi mafarki ba ma.
It is a sleep so deep that the person does not even dream. [5] - Wasu rijiyoyi a Isra’ila suna da zurfi sosai.
Some wells in Israel were very deep. [6] - A cikin addu’o’inku, ku nuna ƙauna, ladabi mai zurfi, da kuma dogara sosai ga Jehobah.
In your prayers, convey your warm love, deep respect, and full reliance on Jehovah. [7] - Wataƙila ka yi tunani mai zurfi da kuma la’akari sosai game da irin kyautar da za ta dace da mutumin.
You probably thought long and hard about what type of gift would be appropriate for that person. [8] - 11 Yana da kyau mu gina muradi mai zurfi mu fahimci dokar Jehovah sosai.
11 We do well to cultivate a deep desire to understand Jehovah’s law. [9] - Za mu amfana sosai daga yin nazari mai zurfi na halayen Jehobah.
We will richly benefit from an in-depth study of Jehovah’s personality. [10] - Burinsu ne su san Jehovah sosai, su faɗaɗa, su samu fahimi mai zurfi na Kalmarsa, kuma su yi amfani da shi cikin rayuwarsu.
Their desire is to get to know Jehovah more intimately, to broaden and deepen their understanding of his Word, and to apply it more fully in their lives. [11] - Sa’ad da suka yi iyo zuwa inda ruwan ya yi zurfi, matar Joe ta ce, “Kamar fa muna yin nisa sosai.”
When the seabed dropped away into a blue abyss, Joe’s wife said, “I think we’re going out too far.” [12] - Ƙaunar Allah tana da zurfi, tana da tsarki, cikakkiya ce, ta kasance a mutuntakarsa da ayyukansa sosai da ya dace a ce shi ne ƙauna.
So intense, so pure, so perfect is God’s love, so thoroughly does it permeate his personality and actions that he may rightly be spoken of as the very personification of love. [13] - (Aya ta 32) Annabin ya yi addu’a ga Jehobah sosai da kalaman da za a iya kwatanta kamar roƙo mai zurfi.
(Verse 32) The prophet approaches Jehovah with what must be an intensity of supplication. [14] - Sa’ad da motar ta sha kwana, sai mu riƙe igiyar sosai don kada mu faɗi idan motar ta karkata kuma muna ganin kwari masu zurfi.
Whenever the truck took sharp turns, we held on for dear life as the towering cargo leaned over and we gazed into gaping valleys. [15] - 11 Ƙaunarmu mai zurfi ga Allah za ta motsa mu mu nuna yawan ibadarmu, cikin jituwa da gargaɗin Bulus: “Ka yi ƙoƙari ka miƙa kanka yardaje ga Allah, ma’aikaci wanda babu dalilin kunya gareshi, kana rarrabe kalmar gaskiya sosai.”
11 Our deep-rooted love for God will motivate us to demonstrate the depth of our godly devotion, in line with Paul’s counsel: “Do your utmost to present yourself approved to God, a workman with nothing to be ashamed of, handling the word of the truth aright.” [16]
- A wani lokaci, saiwar na iya zurfi sosai fiye da tsawon itacen, ko kuma saiwoyi za su iya faɗaɗa sosai fiye da ganyen itacen.
Retrieved September 1, 2020, 8:35 pm via glosbe (pid: 15855)