Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Talk:damage
Discussion page of damage
More actions
Revision as of 03:29, 2 September 2020 by Imaddangada(talk | contribs)(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
en Initially, God did not reveal how he would remedy the damage done by Satan.
ha A dā, Allah bai bayyana yadda zai gyara ɓarnar da Shaiɗan ya yi ba.
en By so doing, we can be spared much of the physical, moral, and emotional damage experienced by those under satanic control. —James 4:7.
ha Ta haka, za mu guje ma lahani na jiki, ɗabi’a, da kuma na sosuwar zuciya da waɗanda suke ƙarƙashin ikon Shaiɗan suke sha.—Yaƙub 4:7.
en Zbigniew explains: “As the years go by, rheumatoid arthritis saps my energy, damaging one joint after another.
ha Zbigniew ya ce: “Da shigewar shekaru, ciwon sanyin ƙashi ya sa ni gajiya kuma yana halaka gaɓa na ɗaya bayan ɗaya.
en Giving in to anger can damage your health, but so can suppressing it.
ha Yawan yin fushi zai iya jawo maka lahani.
en Why is the silent treatment damaging to a marriage?
ha Me ya sa rashin yin magana yakan sa abokan aure su yi sanyin gwiwa?
en But the Bible explains how God will undo all the damage caused by the sinful course of our first parents.
ha Amma Littafi Mai Tsarki ya bayyana yadda Allah zai kawar da dukan ɓarnar da zunubin iyayenmu na farko ya jawo.
en (Acts 6:1-6) When fellow worshipers are affected by natural disasters, however, the Governing Body asks one or more legal entities to provide relief and to repair or restore damaged homes and Kingdom Halls.
ha (Ayyukan Manzanni 6:1-6) Amma, lokacin da tsarar bala’i ta shafi ’yan’uwa masu bi, Hukumar Mulki tana aika ɗaya ko wasu na hukumar su yi tanadin kayan agaji kuma ta yi gyara da sake gina gidaje da Majami’un Mulki da suka lalace.
en May God’s own words, as recorded in the Bible, give us confidence that Jehovah has everything under control and that he will reverse any damage brought on us by Satan and his wicked world.
ha Bari Kalmar Allah ta sa mu kasance da tabbaci cewa Jehobah zai magance dukan matsalolin da Shaiɗan da mutanensa suka jawo mana.
en But only Jehovah, the true God, can undo all the damage and provide the sort of help that is needed so that such calamities will never occur again.
ha Amma Jehovah ne kaɗai, Allah na gaskiya zai iya kawar da dukan haɗari kuma ya kawo irin taimakon da ake bukata domin kada irin masifar nan ta sake aukuwa.
en It was noted that when an accident causes injury or damage, people often hesitate to extend an apology lest it be construed in court as an admission of guilt.
ha Kamar yadda aka lura yayin da haɗari ya jawo rauni ko kuma hasara, mutane sau da yawa suna jinkirin neman gafara domin kada a ce sune da laifi idan suka je kotu.
en 3:15) Throughout the centuries, Jehovah inspired faithful men to write down details about how his name will be cleared of reproach, how the damage caused by Satan will be undone, and how humans can regain the opportunities forfeited by Adam and Eve.
ha 3:15) Shekaru da yawa bayan wannan sanarwar, Jehobah ya hure mazaje masu aminci su rubuta dalla-dalla yadda za a kawar da zargin da ake wa sunansa da yadda za a halaka ayyukan Shaiɗan da kuma yadda ’yan Adam za su sake kasancewa cikin aljannar da iyayenmu na fari suka ɓatar.
en Considering the extent of the damage that has occurred, restoration will be no small task; it will not take place overnight.
ha Saboda tsananin lalacewar da gidan ya yi, gyara shi ba zai yi sauƙi ba, ba za a iya yin hakan cikin dare ɗaya ba.
en Paul was well-acquainted with the hypocrisy of the Pharisees and the damaging result of their course.
ha Bulus ya san munafuncin Farisawa da ɓarna da tafarkinsu ya yi.
en While some people prosper, many others are ruined financially and damaged emotionally by the immoral practices of dishonest leaders of big business, politics, and false religion.
ha Ko da wasu suna yin arziki, da yawa suna rashin kuɗi da ciwon sosuwar zuciya domin ayyukan lalata na shugabanni marasa gaskiya na manyan ma’aikatu, na siyasa, da kuma na addinin ƙarya.
en “As it turned out, two other brothers and I were sent to Belarus to work in the fields and repair damaged houses.
ha “An tura ni da wasu ’yan’uwa biyu zuwa kasar Belarus don mu je mu yi aiki a gonaki kuma mu gyara gidajen da suka lalace.
en * It is an evil that damages both human relations and one’s relationship with God.
ha * Mugun abu ne da ke ɓata dangantakar mutum da ’yan adam da kuma Allah.
en (1 Corinthians 4:7) And if they cause us to be proud, they damage our relationship with him.
ha (1 Korantiyawa 4:7) Idan suka sa mu fahariya, suna ɓata dangantakarmu da shi.
en To illustrate: People who love works of art will go to great lengths to restore badly damaged paintings or other works.
ha Alal misali: Mutane da suke son aikin zane za su yi ƙoƙari sosai su gyara zane da ya lalace.
en I will always appreciate that she didn’t focus on the wrong that I had done to her but, rather, on the damage I was doing to myself.
ha Na ji daɗi cewa ba ta mai da hankali ga laifin da na yi mata ba, amma yadda hakan zai iya shafa na.
en When, for example, in the National Gallery in London, England, someone with a shotgun damaged a Leonardo da Vinci drawing worth some $30 million, no one suggested that since the drawing was now damaged, it should be discarded.
ha Ga misali, a Hukumar Hotuna na Ƙasar London, a Ingila, lokacin da wani mutum da ƙaramar bindiga ya lalata zanen Leonardo da Vinci zanen da ya kai dalla miliyan 30, babu wanda ya ba da shawarar cewa tun da zanen yanzu ba shi da kyau a jefar da shi.
en 18 Can you think of Bible examples of individuals whose relationship with God was damaged by “the love of money” or the love of nonessential things that money can buy?
ha 18 Za ka iya tuna misalan Littafi Mai Tsarki game da wasu mutane da “son kuɗi” ya lalata dangantakarsu da Allah ko kuma son sayan abubuwan da ba sa bukata?
en It is similar to the price paid to cover the damages caused by an injury.
ha Ta yi daidai da diyyar da ake biya domin naƙasa da aka yi wa wani.
en Because we are damaged by sin and imperfection, we may tend to think of ourselves as being a bit like an incomplete volume or a damaged shell.
ha Domin zunubinmu da ajizancinmu, muna iya ganin cewa mu ba cikakku ba ne kamar littafin da wasu shafuffuka suka ɓace ko kuma kamar ƙwan da ya fashe.
en For one who knows Jehovah, of course, the greatest consequence of all would be a damaged relationship with Jehovah.
ha Ga wanda ya san Jehovah kuma, sakamako mafi muni shi ne ɓata dangantakarsa da Jehovah.
en The stigma thereafter attached to his reputation could shatter his self-respect and damage his relationship with others.
ha Irin wannan abin kunya yana iya ɓata sunansa da dangantakarsa da mutane.
Showing page 1. Found 196 sentences matching phrase "damage".Found in 3 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.