Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Talk:decayed
Discussion page of decayed
More actions
Revision as of 03:37, 2 September 2020 by Imaddangada(talk | contribs)(Created page with " <!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> <html lang="en"><head><meta charset="utf-8"/><meta content="user-scalable=no, width=device-width, initial-scale=1.0" name="viewpo...")
en Martha objected because after four days, Lazarus’ body must have begun to decay.
ha Marta ta ce a’a domin bayan kwana huɗu, gawar Li’azaru ta fara ruɓewa.
en The shocking answer to that question reveals the extent of the nation’s spiritual decay.
ha Amsa mai ban mamaki ta wannan tambayar ta bayyana yadda al’ummar ta taɓarɓare a ruhaniya.
en It was likely presented with offerings because it represents freedom from corruption and decay.
ha Mai yiwuwa ana sa a hadayu domin kada hadayun su lalace ko kuma su yi tsami.
en They can be stolen or consumed by decay.
ha Ana iya sace su ko kuwa su lalace.
en “A sheet can eventually decay into a skeleton of fibres and a handful of dust,” say Egyptologists Richard Parkinson and Stephen Quirke.
ha Wasu ’yan bincike a ƙasar Masar, Richard Parkinson da Stephen Quirke sun ce: “Takardar da aka yi da ganye za ta iya ruɓewa kuma ta zama zare-zare ko kuma gari-gari.
en Israel —A Nation in Decay
ha Isra’ila—Al’ummar da ta Taɓarɓare
en In that sense, he is far more real than anything we can touch or see, for the physical realm is subject to age and decay.
ha A wannan hanya, ya fi kome da za mu iya gani ko kuma mu taba, domin duniyar da muke gani tana tsufa kuma ta rube.
en (Acts 2:31, King James Version; Psalm 16:10) No, the body of Jesus never had time to become corrupt in the grave, that is, to decay and smell bad.
ha (Ayukan Manzanni 2:31; Zabura 16:10) A’a, gawar Yesu ba a bari ta ruɓe ba a kabari.
en If the Bible had thus decayed, its message would have died with it.
ha Da a ce Littafi Mai Tsarki ya ruɓe kamar sauran littattafai, da ba mu san saƙon da ke cikinsa ba.
en 3:1-5) As news reports show, the resulting moral decay has a negative influence not only on people in general but also on those who call themselves men of God.
ha 3:1-5) Kamar yadda labarai suka nuna, taɓarɓarewar ɗabi’a yana shafan mutane gabaki ɗaya har da waɗanda suke kiran kansu mutanen Allah.
en And Israel deserved adverse divine judgment because the moral and spiritual decay of the nation was deplorable.
ha Kuma Isra’ila ta cancanci hukuncin domin lalata a ɗabi’a da kuma a ruhaniya na wannan al’ummar.
en Are the physical heavens subject to decay?
ha Abubuwan da ke sararin samaniya suna ruɓewa kuwa?
en Today, even if you enjoy a measure of good health, the hard reality is that as you grow old, your eyes dim, your teeth decay, your hearing dulls, your skin wrinkles, your internal organs break down, until finally you die.
ha Ayau fa, ko idan kana moran misalin lafiyar jiki mai-kyau, al’amarin gaskiya shine cewa yayinda ka ke tsofewa, idanunka sukan ɗankare, haƙoranka sukan ruɓe, jin gari naka takan rage, fatan jikinka yakan tamoje, ƙwayoyin jikinka na ciki suka kakarye, har kuma ka mutu.
en THE THREAT: External threats such as decay and opposition have not destroyed the Bible.
ha ƘALUBALE: Littafi Mai Tsarki bai ruɓe ba kuma ’yan hamayya sun kasa halaka shi.
en Moreover, they receive incorruption, being given bodies that are beyond decay and apparently are self-sustaining.
ha Bugu da ƙari, an ba su jiki marar ruɓa kuma yana kiyaye kansa.
en The Bible Survived Decay
ha Littafi Mai Tsarki Bai Ruɓe Ba
en (Verse 39) Interestingly, one Bible reference work says that among the Jews, there was a belief that no hope was possible “for a person who had been dead for four days; by then the body showed recognizable decay, and the soul, which was thought to hover over the body for three days, had left.”
ha (Aya ta 39) Abin sha’awa, wani bincike na Littafi Mai Tsarki ya ce wasu Yahudawa sun gaskata cewa “idan mutum ya yi kwana huɗu a mace, mutumin ba zai iya tashi ba; domin jikinsa zai fara ruɓewa, kuma kurwar da aka ce tana zagaya jiki na kwana uku ta riga ta tafi.”
en (Psalm 102:25, 26) Kelvin believed, as the Bible teaches, that God could choose to prevent such decay from destroying His creations. —Ecclesiastes 1:4.
ha (Zabura 102: 25, 26) Amma ra’ayin Kelvin ya jitu da Littafi Mai Tsarki don ya gaskata cewa Allah yana da ikon hana halittunsa ruɓewa. —Mai-Wa’azi 1:4.
en The Bible Survived Decay 4
ha Littafi Mai Tsarki Bai Ruɓe Ba 4
en 7 The book of Amos paints a picture of a nation in decay, its outward appearance notwithstanding.
ha 7 Littafin Amos ya kwatanta al’umma da ta taɓarɓare, duk da yadda ta bayyana cike da arziki.
Showing page 1. Found 20 sentences matching phrase "decayed".Found in 1 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.