Glosbe's example sentences of conclusion [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar conclusion:
- Rather than give Jesus the benefit of the doubt, they jumped to a wrong conclusion and turned their backs on him.
Maimakon su amince da Yesu sa’ad da ba su fahimci abin da ya faɗa ba, sai suka kammala yadda bai dace ba kuma suka ƙi shi. [2] - Why do we reach that conclusion?
Me ya sa muka faɗi haka? [3] - The sower instructed his workers to let the wheat and the weeds grow together until harvesttime, at “the conclusion of the system of things.”
Mashukin ya umurci ma’aikatansa su bar alkamar da zawan su yi girma tare har sai lokacin kaka, a “matuƙar zamani.” [4] - 19 Near its conclusion, the reprinted answer on pages 29-31 says: “Does the fact that opinions and conscientious decisions may differ mean that the issue is inconsequential?
19 Kusan ƙarshensa, amsar da aka buga a fitar Hasumiyar Tsaro na 15 ga Yuni 2004, ta ce: “Gaskiyar cewa ra’ayi da kuma shawarar da ta dace tana iya bambantawa, wannan na nufin cewa batun bai da muhimmanci ne? [5] - 14 In the new world, we will have reason to reflect on the fact that all the foretold events associated with the conclusion of the system of things did indeed take place.
14 A sabuwar duniya, za mu tuna da yadda duk abubuwan da aka annabta game da ƙarshen wannan zamani suka faru. [6] - Though David could discern only a small part of the immensity of the universe, he drew the right conclusion —God merits our respect and adoration.
Ko da yake ya fahimci kaɗan ne kawai daga cikin girman sararin samaniya, Dauda ya fahimci amsar da ta dace, wato Allah ne ya cancanci biyayyarmu da kuma girmamawa. [7] - 10 In some cases, single Christians have come to the conclusion that an uneven yoking would be better than the loneliness they currently feel.
10 A wasu yanayi, Kiristoci marasa aure sukan kammala cewa karkiya marar dacewa ta fi irin kewa da suke ji a yau. [8] - 8 Would you not agree with the conclusion the apostle Paul came to?
8 Ba za ka yarda da yadda manzo Bulus ya kammala ba? [9] - If it were possible to conduct such an examination, we would reach the same conclusion as did Joshua —Jehovah’s promises never fail to come true. —1 Kings 8:56; Isaiah 55:10, 11.
Da zai yiwu a yi irin wannan binciken, za mu faɗi ainihin abin da Joshua ya ce, wato, babu alkawuran Jehobah da ba sa cika.—1 Sarakuna 8:56; Ishaya 55:10, 11. [10] - 8. (a) What else, described at Matthew 13:24-30, 36-43, did Jesus associate with the conclusion of the system of things?
8. (a) Menene kuma da aka kwatanta a Matta 13:24-30, 36-43 da Yesu ya haɗa shi da ƙarshen zamani? [11] - You will recall that the second of this series of articles mentioned that the many terrifying things taking place on the earth today make up a “sign” marking “the conclusion of the system of things.”
Idan za ka tuna, talifi na biyu na jerin bayanan nan ya ambata cewa abubuwa masu firgitawa da suke faruwa a duniya a yau sun ƙunshi “alamar” da ke nuna “ƙarewar zamani.” [12] - 18 Today, many people draw the same conclusion as some did in Malachi’s time: “It is useless to serve God; and what profit is it that we have kept his charge?”
18 A yau mutane da yawa suna kammalawa yadda wasu suka yi a zamanin Malakai: “Banza ne a bauta ma Allah; me ne amfaninsa a garemu kuwa da muka kiyaye umurninsa.” [13] - (b) What conclusion have millions of people reached, and why?
(b) Wane kammalawa mutane miliyoyi suka kai, kuma me ya sa? [14] - “Until the Conclusion of the System of Things”
“Har Matuƙar Zamani” [15] - When asked about the sign of his presence “and of the conclusion of the system of things,” Jesus replied: “Nation will rise against nation and kingdom against kingdom, and there will be food shortages and earthquakes . . . and because of the increasing of lawlessness the love of the greater number will cool off.”
Sa’ad da aka tambaye shi game da alamar zuwansa da “cikar zamani,” Yesu ya ce: “Al’umma za ta tasa ma al’umma, mulki kuma za ya tasa ma mulki: za a yi yunwa da rayerayen duniya . . . saboda yawaita da mugunta za ta yi kuma, ƙaunar yawancin mutane za ta yi sanyi.” [16] - Raise it at the conclusion of the initial conversation, and make definite arrangements to return.
Ka ta da tambayar a ƙarshen tattaunawarku ta farko, kuma ka tabbatar da cewa ka koma. [17] - Congregation Bible Study: (30 min.) ia Conclusion ¶1-13
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia Kammalawa sakin layi na 1-13 [18] - Lest we draw the wrong conclusion, we do well to note some helpful details.
Kafin mu kammala yadda bai dace ba, yana da kyau mu bincika wasu abubuwa cikin labarin. [19] - Clearly, we are now living in “the conclusion of the system of things” —a limited period of time leading up to and including the destruction of this wicked system.
A bayyane yake cewa yanzu muna rayuwa a “cikar zamani,” wato wani gajeren lokaci da zai kai ga halakar wannan mugun zamanin. [20] - (6) What conclusion have many experts reached regarding the benefits of transfusion alternatives?
(6) Game da fa’idodin abubuwan taimako maimakon ƙarin jini, gwanaye da yawa sun ga cewa yana taimakawa wajen kula da majiyyata kuma yana rage tsadar jinya. [21] - The prophecy at Matthew 24:3, 7, 14 or 2 Timothy 3:1-5 might help them to see the bigger picture and the meaning of the conditions they are enduring, namely, that we are living in the conclusion of the old system of things.
Annabcin nan a Matta 24:3, 7, 14 ko kuma 2 Timothawus 3:1-5 zai iya taimake su su fahimta yanayin sosai da ma’anar yanayi da suke jimrewa, musamman, cewa muna zama a ƙarshen tsohon zamani. [22] - For example, some families have found it practical to discuss the text for the day or to read a portion of the Bible at the conclusion of a family meal.
Alal misali, wasu iyalai sun ga ya fi musu kyau su tattauna nassin yini ko su karanta Littafi Mai Tsarki lokacin da iyalin suka gama cin abinci. [23] - Talk based on the Your Life tract, from paragraph 10 to the conclusion.
Jawabi bisa ga bayanin da ke cikin warƙar nan Matasa—Me Za Ku Yi da Rayuwarku?, daga sakin layi na 10 zuwa sakin layi na ƙarshe. [24] - 6 We might ask: Could not “the conclusion of the system of things” refer to a future time when world conditions will become even worse?
6 Za mu iya yin tunani cewa “cikar zamani” yana nufin wani lokaci a nan gaba da yanayin duniya zai ƙara taɓarɓarewa. [25] - It says: “Since World War II, the fulfillment of Jesus’ prophecy for ‘the conclusion of the system of things’ is largely due to the role that the ‘great crowd’ of ‘other sheep’ carry out. . . .
Ya ce: “Tun daga Yaƙin Duniya na II, cikar annabcin Yesu na ‘cikar zamani’ yawanci domin aikin da ‘taro mai girma’ na ‘waɗansu tumaki’ suka yi ne. . . . [26]
- Rather than give Jesus the benefit of the doubt, they jumped to a wrong conclusion and turned their backs on him.
Retrieved September 2, 2020, 12:32 pm via glosbe (pid: 14732)