Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Revision as of 16:37, 2 September 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:14850))

Glosbe's example sentences of dam [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar dam:
    1. Investigation of the site has revealed that the two pools were divided by a dam.
      Bayan an yi wani bincike a wurin, an gano cewa wani dam ne ya raba waɗannan tafkuna biyu. [2]

    2. MELESIO, an O’dam-speaking man, occasionally came down from the mountains to find work.
      MELESIO, wanda ke yin yaren mutanen O’dam, yana saukowa daga saman tsaunuka a loto-loto don neman aikin yi. [3]

    3. The O’dam practice shamanism.
      Mutanen O’dam suna bin wani addini mai suna shamanism. [4]

    4. One in our group spoke a little O’dam, so we shared a brief Bible message at dwellings along the way.
      Wani daga cikinmu yana jin yaren O’dam kaɗan, saboda haka, mun sanar da saƙon da ke cikin Littafi Mai Tsarki a gidajen da ke kan hanya. [5]

    5. You can save your relationship from much damage if you heed the Bible’s advice: “Starting a quarrel is like a leak in a dam, so stop it before a fight breaks out.” —Proverbs 17:14, New Century Version.
      Ba za ku ɓata dangantakarku ba idan ku ka yi biyayya da shawarar Littafi Mai Tsarki da ta ce: “Mafarin jayayya kamar ɓarkewa madatsar ruwa ne, sai a tsai da ita tun ba ta haɓaka ba.”—Misalai 17:14, Littafi Mai Tsarki. [6]

    6. Although at flood stage, the river proves to be no obstacle to them, for Jehovah causes the waters upstream to rise up like a dam and allows the waters downstream to empty into the Dead Sea.
      Ko da yake Urdun ta cika maƙil, wannan bai zame musu tangarɗa ba, domin Jehovah ya sa ruwan da ke gangarowa daga sama ya tsaya cik kuma ruwan da ke gangarawa ya yanke zuwa Tekun Gishiri. [7]

    7. A sluice gate within the structure of this dam could be opened in order to allow water to flow from the reservoir through a channel into the bottom of the ritual bath.
      Ana buɗe wata hanyar ruwa da ke wannan dam don ruwa ya zubo daga wannan tafkin zuwa tafkin Baitasda. [8]

    8. “Does he hear prayers in O’dam?”
      “Yana jin addu’o’in da ake furtawa a harshen O’dam? [9]

    9. This was the entry point to the region of the O’dam.
      Wannan ita ce mashigin yankin mutanen O’dam. [10]

    10. The O’dam, a very isolated ethnic group, live high in the Sierras in north central Mexico, some 150 miles (240 km) from the nearest congregation of Jehovah’s Witnesses.
      Mutanen O’dam, waɗanda wata ƙabila ce da ke ware daga sauran mutane, suna da zama a tsaunukan Sierras a tsakiyar arewacin Mexico, wadda take da nisan mil 150 (kilomita 240) daga ikilisiyar Shaidun Jehobah mafi kusa. [11]


Retrieved September 2, 2020, 12:37 pm via glosbe (pid: 14850)